why iz it hard to find wify if u are ready to settle
Anonymous Apr 24, 10:35 PM

why iz it hard to find wify if u are ready to settle 0

me yasa yake da matukar wahala ka samu matar da zaka aure idan ka shirya kana son kayi aure ba tare da bata lokaci ba? mutane na fada cewa idan kana tunanin akwai mata sosai ko mata basa wahala to baka tashi aure bane
post

Replies

(30)
Habeebarty Apr 24, 11:47 PM
Allah ya baka ta gari kasamu wata nan ku sasanta
reply 1
Eysher66 Apr 25, 12:17 AM
Allah yabaka tagari Ameen, kadinga karanta rabbana hablana min azโ€ฆโ€ฆ. try it plx .
reply 3
Eysher66 Apr 25, 02:00 AM

gaki yayi wuff dake ๐Ÿ˜น๐Ÿคญ
reply 1
Anonymous #1 Apr 25, 06:53 AM

Kedai muke so mu bashi...
reply 1
Anonymous #2 Apr 25, 08:03 AM
Abin vice versa ne๐Ÿ’”
reply 1
Anonymous Apr 25, 08:05 AM

๐Ÿฅน๐Ÿฅน
reply 0
Zee Abdul Apr 25, 08:54 AM
Well, finding a spouse especially if you are selective person is challenging, but its still easier for men to find wives than vice versa. Men are more likely to misbehave in Marriage than women, i mean in our society that i know
reply 5
Zaynab M Apr 25, 09:22 AM
I think it's because Men can be so selfish while choosing a spouse and they want to get exactly all the qualities they like in a wife. I'm not saying it's a bad idea but nothing real is perfect, zero your mind and choose the qualities that prophet advised u on and keep praying And also gaggawa aikin shedan ne so be taking it easy if not a hada Ka da wancan gobe wancan qarshe kazo kaga ba yanda kaso ba Allah ya zaba ma kowa mafi Alkhaeri na gari masu albarka
reply 7
Mashkur wali Apr 25, 10:32 AM
bro!! Aure baya bukatar gaggawa ka tsaya Ka nitsu kasamu wacce t dace dakai wacce zaku zauna lfy,ynzu zamanin ya rikice amman akwai mata nagarin sosai,shi isa akeso ayi tan kade da rairayaw sbd rayuwar auree rayuwa ceh dakowa zai bayana halinsa na asali,so dole saika da nutsu karkayi garaje, Allah y kawo ta gari
reply 3
Mashkur wali Apr 25, 10:34 AM

bawani selfish,ai kowa yafison abunda zai kwanta mai rai ko ke ynzu kinada burin namijin d kkison ki aura,ynzu neh both mazan da matan sai kowa y tsaya ya lura yasan wa zai aura,kasan halinsa tasan naka,bawai sai an shigaw dgaw ciki bah kuma azo aga ba haka bane,karshe kiga auren y mutu wndae kuma abundaw ake gudu kenn, Allah y kyauta kawai
reply 1
Zaynab M Apr 25, 11:18 AM

Naku fa daban ne mu fa Mata idan muna zaba sai ace muna ruwan ido๐Ÿ˜ Gsky zaben life partner sae Ka nutsu fa ba sauri aciki Ameen
reply 1
Mashkur wali Apr 25, 12:27 PM

HHHhh haka dai kk ceh,ku wani zubin nh akwai ruwan ido saikaga tasamu wani amman da wani ya karawa Dan bullowaw saikaga anrasa waza azaba,wasuw garin haka sai su zabo kaya,yazo kuma y gallabesu
reply 0
Ameeerah21 Apr 25, 12:38 PM
Daman matan aure sunfi wahala kai t addua kaji๐Ÿ™‚
reply 2
Ayeesher Umar Muhammad Apr 25, 02:26 PM
Hakan ma na faruwa da mata fah ooo.. I'm on this shoe,Allah ya bamu abokan zama na gari... Aameen
reply 3
Naja Apr 25, 05:26 PM
is not that hard bro you just happen to meet and communicate with the wrong once
reply 2
Nafeesaher Apr 25, 07:31 PM
Allah ya baka ta gari mai albarka
reply 3
Anonymous #3 Apr 25, 07:56 PM
hakan yana faruwa ayita da Addu'a kawai Allah ya hadamu da maza nagari masu son mu da gaskiya sukuma mazan Allah ya basu mata tagari
reply 0
Mynoor Apr 25, 08:58 PM
baka samu wan da itama ta shirya bane
reply 3
Eysher66 Apr 26, 12:50 AM

hehe ๐Ÿ™ƒ sold out ๐Ÿ’ƒ
reply 0
Anonymous #1 Apr 26, 05:14 AM

To who? Bamu amince ba. Zamu hada aure a class dinnan.
reply 1
Sadeeqsak Apr 26, 07:38 AM
Gaskiya to be Honest baka shirya din bane. In kam ka shirya ka nemo wata a cikin matan da sukai maka reply ku dai-daita Faqat
reply 1
Anonymous #4 Apr 26, 07:43 AM
itโ€™s not something hard to me saboda I can marry any girl I once dated before, just know you go for and who youโ€™re dating from day one. Nifa banda Ex-girlfriend, I just use to tell myself the truth and let them give another guy attention without fighting or something wrong between us. I always date a girl I can marry but Iโ€™m too young settle, but the kind of love is in different frequency ๐Ÿ˜ณ๐Ÿ’”๐Ÿ˜‚ ($B Dreamer)
reply 0
Masha Allah Apr 26, 01:28 PM
lkc ne beyi ba ,kar kayi gaggawa ka cigaba da addua insha Allahu Allah ya kawo ta gari,muma ya bamu nagari
reply 1
Eysher66 Apr 26, 04:49 PM

Ayyah kunyi late ๐Ÿฅบ๐Ÿคง
reply 0
Anonymous #1 Apr 26, 05:38 PM

Lallai ma.. Ay kuwa zai hadu da sharrin late comer
reply 0
Anonymous #5 May 1, 02:44 PM
Am in the same shoe with you but i believe is time and very soon Allah will connect us with the best , let just keep praying kawai
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Your Birthday. Entertainment
Need your answer Meetup
Is there anyone that wants to get married but doesn't want kids? Marriage
ina bukar taimako da shawara dan allah, porn ya lalata min rayuwa Lifestyle
Men what's your dream woman like ? Marriage
need more light on Abortion during ramadan Religion
A medical solution for those suffering from Addiction Health
(Inter tribal marriage) A Christian Yoruba lady marrying a Muslim Hausa man Marriage
โœจ๐ŸŒ™ุนูŠุฏ ู…ุจุงุฑูƒ General
Girlfriend dina da zan aura suddenly taji ta tsaneni Relationship
My relationship experience with a Christian girl Relationship
ku bani shawara please Advice
i am in difficult stuition my friends help me with advise Advice
I need advice on marrying a woman older than you. Relationship
how do i know if my boyfriend is not wasting my time Relationship