Apr 21, 10:37 AM

Anya kunyi Eid yau kuwa ๐Ÿค”

nifa gidan nan naji shi shiru ba wani motsi sallah a gurin ku ko sai gobe ne๐ŸŒš๐ŸŒš ina gayen nan mai neman shawara akan abunda zai bawa budurwanshi ya ake ciki yau sallah fa me ka bata ne ๐ŸŒš๐ŸŒš zo ka mana bayani

Replies

(17)
Apr 21, 01:07 PM
Dr jira muke ka kawo abin kayan sallah ae kuwa ina me neman shawara yaxo ya fada mana me ka bata
Apr 21, 01:14 PM
Ana settling budurwaye tun kafin sallah ne
Apr 21, 02:32 PM
Anonymous #1 Apr 21, 01:14 PM

Ana settling budurwaye tun kafin sallah ne

0
ohhh bakuyi sallah bane ku
Apr 21, 02:32 PM
Habeebarty Apr 21, 01:07 PM

Dr jira muke ka kawo abin kayan sallah ae kuwa ina me neman shawara yaxo ya fada mana me ka bata

0
muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn
Apr 21, 04:26 PM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

ohhh bakuyi sallah bane ku

0
munyi mana Kuma Allah yamaimaita mana amen
Apr 21, 05:02 PM
Anonymous #1 Apr 21, 04:26 PM

munyi mana Kuma Allah yamaimaita mana amen

0
to kadalla ameen ya hayyu ya qayyum
Apr 21, 07:37 PM
Shknn fah๐Ÿ˜‚. Yau shuru kowa y fita
Apr 21, 07:38 PM
Ameeerah21 Apr 21, 07:37 PM

Shknn fah๐Ÿ˜‚. Yau shuru kowa y fita

0
wllh fa
Apr 21, 09:44 PM
Hidiman sallah ta 6oye kowa
Apr 21, 10:29 PM
Jiddatul-khair Apr 21, 09:44 PM

Hidiman sallah ta 6oye kowa

0
wane hidiman salla kuke kude kuke gwauraye๐Ÿ˜
Apr 21, 11:29 PM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn

0
anyi sallah lapia
Apr 22, 08:27 AM
Comment has been deleted
banji ba ๐ŸŒš
Apr 22, 08:27 AM
Habeebarty Apr 21, 11:29 PM

anyi sallah lapia

0
Alhmdllh
May 9, 10:21 AM
Dr A A Apr 21, 02:32 PM

muna tare da liman yace kada na sake na aikata hkn

0
anya kuwa ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
May 14, 02:38 PM
Rabeeโ€™a May 9, 10:21 AM

anya kuwa ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

0
Rabi baki yarda ba knn
May 15, 03:15 PM
Dr A A May 14, 02:38 PM

Rabi baki yarda ba knn

0
bance komai ba dr ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
May 18, 09:55 PM
Rabeeโ€™a May 15, 03:15 PM

bance komai ba dr ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚

0
Rabi to ya kamata kice wani abu gsky๐Ÿ˜‚
×