Sai muna tare da mace sai in na tunanin any kuwa xan iya auranta?
mene matsala at do Allah.
hmmm. this is how I feel too but I’m a lady. I think it comes from having high standards.
Au haba, eh to ni dai bani da wasu High Standards kawai dai zaki ha da zarar mun saaba sosai na gano halayenki sai na fara jin anya kuwa. A gaskiya ina son mace mai addini ne, so da zarar na ga mace tai lacking wannan sai shakka ta kama ni.
what’re these standards? 😀
maybe Gsky bakataba haduwa da Wanda kake soba ne
Gaskia maganar knan 🥱🤭
🤣 au haba dai! na hadu da ita mana
who told you? 😂
is you that told me now 😢😢
I didn't say that I don't have the girl I like.
Kawai dai wani abu ne yake damu na fadi
seriously 😐 if kasamu hmmm 😹🤭dole kabi layi , anyway Allah yabamu ngri
To a tafi a ban damu din ba 😀
babu wata matsala don kaji a ranka bazaka iya aurenta ba indai wannan shine dalilin ka. zaka iya auranta daga baya matsaloli suyita faruwa saboda tunin ka da nata ba iri ɗaya bane, duk mutum mai son addini zai sha wahala sosai a hannun wanda bashida ilimin addini, wanda bashi da ilimin addini zai nayi maka kallon ka cika takura da yawan mita, kai kuma zuciyar ka za tayi ƙunci saboda ga gaskia a fili amma yaƙi karbar gaskiyan kuma a matsayin shi nah musulmi koh musulma.
Gaskiya Na gode, wannn ce shawarar shekara. Noted with thanks
sai dai akwai ƙarin shawara da zan baka. ka lura mutane kala uku ne,
1. Akwai wanda yanada ilimi amma baya son karɓar gaskiya saboda son zuciya.
2. Akwai wanda bashida ilimi kuma baya son gaskiya.
3. Akwai wanda babu ilimin koh akwai ilimin kaɗan amma indai gaskiya ne toh zai karɓa a hankali a hankali idan ya samu mai faɗa mishi.
shawara na shine idan baka samu mace mai ilimi da kuma tsoron Allah ba toh kayi haƙuri ka aure number 3. a hankali zata zama irin yanda kake so, ƙila bata samu mai yimata nasiha bane. kaima ai ba lokaci ɗaya ka wayi gari ka ganka da imani da kuma tsoron Allah ba, a hankali tun kana yaro ko sai bayan ka girma kayi hankali ka gane gaskiya kuma kake aiki dashi. Allah ya bamu mata da maza masu ilimin Addini kuma suna aiki dashi, kuma Allah yasa mu dace da juna, amin.
the same thing happening to me,har nasoma tunanin koh inada wata matsala ce,gaba daya mazan basa burgeni 🤌🏻🤦🏻♀️
baka yarda da kanka ba ne
.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment