Apr 12, 05:13 PM

what am i to use for red henna mixture?

Slm Dan Allah zanje lalle but I want to mix it myself because basuyi yayi ja sosai balle maroon, so what can I so and procedure pls

Replies

(4)
Apr 12, 05:32 PM
some say add tsamiya(tamarind) soak and sieve, den mix it with the lalle
Apr 12, 05:43 PM
Glads Apr 12, 05:32 PM

some say add tsamiya(tamarind) soak and sieve, den mix it with the lalle

0
ok thanks
Apr 12, 06:55 PM
Mezan sawa lallena yayi janduhu ko mezansawa lallena yayi maroon dayawa mutane suna yin tambayarnan Alhamdulillah Mazo muku da amsar tambayar ku insha Allah Nayi bincike nagano abubuwa da dama da suke sa lalle yayi maroon Kuma zaku samesu cikin sauki shilalle kafin yayi maroon yana bukatar abumai tsami zaki iya samun tsamiya ko tsamin kanti ko zobo ko ganyan shayi coffe garin kanumfari garin cinamon (kirfa) khal tuffa asani duk wanda akasamu acikinsu shakimaida shi ruwan kwabin lallen ne kuma da dumi zakiyi amfani zaki rufe lallen da leda nadan wani lokaci zakiga lallan ya tsatso kuma yayi ja to dakinga haka saiki shafa lallenki zakisha mamakin yadda lallenki zaiyi zan duhu kuma yayi kyau
Apr 13, 04:29 AM
Baby girl Apr 12, 06:55 PM
Mezan sawa lallena yayi janduhu ko mezansawa lallena yayi maroon dayawa mutane suna yin tambayarnan Alhamdulillah Mazo muku da amsar tambayar ku insha Allah Nayi bincike nagano abubuwa da dama da suk[...] Mezan sawa lallena yayi janduhu ko mezansawa lallena yayi maroon dayawa mutane suna yin tambayarnan Alhamdulillah Mazo muku da amsar tambayar ku insha Allah Nayi bincike nagano abubuwa da dama da suke sa lalle yayi maroon Kuma zaku samesu cikin sauki shilalle kafin yayi maroon yana bukatar abumai tsami zaki iya samun tsamiya ko tsamin kanti ko zobo ko ganyan shayi coffe garin kanumfari garin cinamon (kirfa) khal tuffa asani duk wanda akasamu acikinsu shakimaida shi ruwan kwabin lallen ne kuma da dumi zakiyi amfani zaki rufe lallen da leda nadan wani lokaci zakiga lallan ya tsatso kuma yayi ja to dakinga haka saiki shafa lallenki zakisha mamakin yadda lallenki zaiyi zan duhu kuma yayi kyau
6
thanks
×