I'm a male, Aure Nakeso please ku taya ni da Addu'a
Anonymous Apr 11, 01:13 AM

I'm a male, Aure Nakeso please ku taya ni da Addu'a 1

Dan Allah Inason Members Din Gidan nan Su Tayani Da Addua Kuma Su Sani acikin Addua Da Bakunan Su Masu Albarka, Wainda Suke Kasa Dakuma Wainda Suke Umrah Akan Ubangiji Allah Ya Taimakeni Yakuma Bani Iko Dakuma Budomin Kofofin Arziki Domin Naga Nasamu Nacigaba Da Taimakon Iyayena Kuma Nayi Aure. Allah Yagani Inasan Naga Nayi Aure Sosai Da Sosai Domin Kare Kaina Daga Sharrin Zamani. Sabida Gaskiya Ina Da Shaawa Mai Karfin Tsiya Wallahi. Nikaina Tsoron Kaina NakeTakalma Na Maza Nake Hadha, But Still Nasan My Capital Is Not Uptoo That Amount Da Zan Iya Aure Ga Kuma Iyayena. Amma Allah Yagani Inasan Auren Nan Sosai Da Sosai Domin Samun Peace Of Mind. Dan Allah Ku Tayani Da Addua Sosai Da Sosai. Nagode
post

Replies

(10)
Nasssss9 Apr 11, 03:20 AM
There's no perfect time than this Holy month, Heaven help those who help themselves, These last ten days are very crucial, May Almighty Allah S.W.A help us all Ameen
reply 2
Sally Apr 11, 07:03 AM
Don’t we all…May Allah make it easy on us all
reply 0
Ramatu salihu Apr 11, 07:53 AM
may Allah grant all the single men/women pious spouse, spouse that will love us for d seek of Allah that will bring us closer to our lord that will complete our Deen and b d coolness of our eyes amen
reply 2
Abdourl 12 Apr 11, 08:55 AM
Allah ya buda maka yasa maka albarka a cikin neman ka.... Shawara ta a gare ka shine, a duk lokacin da ka fahimci cewa aure shine mafita a gare ka especially a matsayin ka namiji yana da kyau kasan cewa ana magana ta kudi ne, so kaga kenan yana da kyau ka fara shiri kada kace sai ka samu kudi kaza shine zaka fara shiri. Tun yanzu idan ka samu kudi ka fara siyan kayan akwati a hankali, zaka iya siya dai-dai har ka gama hada kayan, ka siya masu inganci domin lokacin da ka tashi auren kudin su zai karu, kaga ka rage hanya kenan. Game da wadanda kake supporting kuma ga bukatar ka kaga dole balancing zaka rika yi, a earning dinka zaka diba kason ka, sannan da nasu, sai kuma tanadin aure.... Kabi a hankalli, don't rush the process, kuma ka lura da kyau akan financial status dinka, duk yarinyar da zaka so ka aura, make sure that she'll be okay with your financial status, duk level din da kake a rayuwa akwai macen da zata so ka dai-dai wannan matsayin saboda yawancin mata suna rayuwa ne da namiji ne based on mafitar su, so idan mace takai wani level a rayuwa, misali ace tayi tertiary institution, ko tana da wani business, ko kuma ta fito daga family masu hali, ba zata taba burin ta dawo baya ba saboda a koda yaushe tana kallon wajen da zata zauna a ciki, sutura, cima da sauran su, sannan kuma akwai abubuwan da take nema kala-kala na more rayuwa, so kaga dole ka tsaya kayi wa kanka adalci ka tantance kalan yarinyar da zaka nema, even though akwai wanda basu kai ko'ina ba a duniya but sai burin tsiya, ammah point dina anan shine ka kasance da macen da she's fulfilled with your lifestyle and financial well-being, kada kayi faking kanka saboda zai cutar dakai nan gaba. Game da business dinka kuma, in Allah yasa albarka a ciki zaka sha mamaki, but kada ka zama mai fixed mindset, ka rika expanding business dinka a hankali, idan ka samu dama ka kara wani stream of income din, saboda dan kasuwa yana da bambanci da mai aikin gwamnati, ba lokacin tsayawa banbance su a yanzu but ka dauki sana'ar ka da muhimmanci, ka dage da addu'a, sannan ka rike tattali. Allah yasa mu dace
reply 2
Abdourl 12 Apr 11, 09:03 AM

You're welcome
reply 0
Sarath lawal Apr 11, 10:14 AM
Allah ya buɗa maka hanyar da zaka yi aure, amma karka tsaya cewar sai ka samu babbar sana'a ko aiki, buƙata dai ka samu wanda zata aure da da sana'ar ka ko ya take. Allaah ya sa mu dace.
reply 1
Anonymous #1 Apr 11, 03:08 PM
Allahu yabaka ikonyi Amin yarabb…kana da wacce kakesone..
reply 0
Anonymous Apr 11, 03:24 PM

tukunna gaskiya. Banda ita for now
reply 1
Anonymous #1 Apr 12, 11:59 PM

Allahu yabaka mafi alkairi amin yarabb
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage