Jiya daddare aka sace Generator din Masallacin mu, cikin ramadan fa
Mai Nama Kano Mar 24, 08:32 AM

Jiya daddare aka sace Generator din Masallacin mu, cikin ramadan fa 1

Muna kokarin samun shimfidar masallaci sai ga shi an sace Generator masallacin jiya da dare. Haba mana a cikin Ramadana fa, Allah Ya shiryamu
post

Replies

(9)
Teeemeeer Mar 24, 09:38 AM
muma last Ramadan aka shiga gidan mu aka sace mana generator da galan na Mai Allah yarufa mana asiri mutane basa tsoron Allah πŸ’” me ribansu yanzu fisabilillah 🀌
reply 1
Masha Allah Mar 24, 11:28 AM
ameeen
reply 1
Anonymous #1 Mar 24, 07:43 PM
naka Wasa ne πŸ˜‚
reply 1
Zaina Mar 24, 09:39 PM
ameen 😊
reply 1
Mai Nama Kano Mar 25, 09:35 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1
Mohammadou Mar 27, 02:40 PM
Allah yasa mudace, wata rana kaddara tana fadama mutane suyi abunda ba halinsu bane
reply 1
Mai Nama Kano Mar 28, 06:51 AM

πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage