Breakfast (heartbreak) #3
Anonymous Mar 17, 07:55 PM

Breakfast (heartbreak) #3 7

There’s a reason I am telling this story there are some lessons in it😊 but before that let me tell you the funny part😹😹😹😹 nobody ever tell us about the shit we will go through when we are heartbroken😭💔 sai ta sameka zaka ji yanda ake ji💔💔 akwai ranar dana shiga toilet wai abinci zan zuba fa😹😹 nasha kuka tukun na tuna a inda nake da asr kuma na shiga kitchen wai sallah zanyi haka zanta zarya daga palour zuwa kitchen na rasa me zan yi ashe wai sallah zanyi I went through alot wlh haka zan wuni tun safe banci komi ba har dare na rame kamar mara lfy kuma dama na danyi ciwo a tsaye😢 gashi dai a gida ban isa nace sbd wani nake wannan abun ba kuma dama fuska na da wuya ya nuna abunda ke damuna ko jiya dana kalli pics din da nayi lokacin nace ikon Allah kman ba abunda ke damuna lokacin. Let’s get back to lbr It was one of the hardest moments of my life I hardly sleep so I started doing tuhajjid and since I don’t eat I started fasting abun haushin na kasa daina kula shi but I killed him in my heart I told myself he’s dead and the person I’m with now is a stranger who I will let go one day. Nida bana yarda da soyayya saboda da wuya kaga saurayin arziki yanzu sai dai kawai sometimes a scul ayi catching cruise da anyi hutu a watse Nasha cika baki idan aka ce wance tayi kuka akan wane ( Kada mu yiwa kaddarar wani dariya dan suna abunda muke ganin ba zamu iya ba) Allah shi ya jarabta su muma zai iya jarabta mu Mamana ta koya mun neman zabin Allah akan zabi na amma akan shi wallahi mantawa na dunga yi da zabin Allah ( Astagfirullah) shi din kawai nake roka a wajen Allah😭😭😭😭 Abunda ba rabonka ba ba zai taba zama naka ba duk nacin ka akan shi Alhamdulillah this made me more closer to my lord😢 things happen for a reason maybe I was getting far from Him so He tested me with Him or maybe He is preparing me for the best😊 I’m still not over him yet almost a year nayi addua amma duk sanda na sake nayi tunanin shi to in shaa Allah na kwanta sai nayi mafarkin shi😭😭😭 although na daina kuka kuma na roki Allah ko a hanya karya sake hadamu🤲🏾🤲🏾🤲🏾 Allah ya bani wanda ya fishi. Shi kuma idan ya cutar dani Allah ya yafe mishi amin. Dan har yanzu ban taba jin haushin shi ba tsabar rashin zuciya😹😹😹
post

Replies

(12)
Naseeba Mar 17, 08:19 PM
ay kam dai rashin zuciya
reply 0
Naziru Yakubu Badarawa Mar 17, 09:08 PM
Allah Sarki ai ba rashin zuciya bane Jarabawar So ce Wlh 😅 Allah kada Kabarmu da Son zuciyarmu ka zaba mana Abun da Alkhairy ne a Garemu 🤲
reply 0
Tijjani Muhammad Mar 17, 10:02 PM
wise man said There's no cure for missing someone you know you'll never meet again. You'll continue missing them, loving them even when you know that they can't hear you calling them when you feel lonely. It's forever engraved on your heart and if you dig deep, you'll still find yourself laughing at the times this person filled your lungs with joy. I know there's nothing I can say to make you feel right. To the person who doesn't have anyone to celebrate their happy moments with, to the people who miss a family member on the dinner table, to the little girl who no longer has someone to hold her hand while crossing the road, I hope you remember that you are strong. and God is with you always just take it as a test from God isn't easy to stop thinking about our lovely ones accept the outcome with good faith
reply 7
Uthmanu Mar 18, 07:46 AM
Allah ya rufa asiri, I can relate
reply 1
Anonymous #1 Mar 18, 09:32 AM

I'm single too.... Two singles should make a couple, right? 🤭
reply 1
Anonymous #2 Mar 18, 11:43 AM

what am I smelling like ds 🤭
reply 0
Anonymous #1 Mar 18, 12:25 PM

e don dey pot already 🤣
reply 0
Anonymous #3 Mar 31, 03:18 PM
This is how I got served that kind BFF, the girl that did it is still unmarried and the guy is married with 2 kids
reply 0

Related Posts


Trending

Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
Dan allah ina neman shawara yan uwa Advice
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Jamaa wai hln daga december nan baxa’a sake yin aure ba?😂 General
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General