Akwai Love a nan?
Anonymous Feb 24, 02:22 PM

Akwai Love a nan? 0

Muna tare kusan shekara 12 yanzu, yayita min wasa da hankali for 10yrs.. amma duk inda nake sayya bini....har danaje karatu kasan waje saida ya bini. yanzu ya fito papa wai muyi aure har an kawo gaisuwa... amma his behaviours are not encouraging... yau sanyi gobe zafi... small thing sai fushi yayi kwana da kwanaki be kira ba, baya chatting baya video calls.. should i continue ko inyi cancelling abun?
post

Replies

(23)
Abubakar Usman Feb 24, 02:54 PM
Asslm.. it’s difficult to judge your situation and properly advice you Gaskiya… because we only heard what you said but didn’t hear his own side. therefore won’t be proper islamically to advise you. however, may Allah guide and protect and also direct you and us to the righteous path. Ameen.
reply 4
Ramatu Saidu Feb 24, 06:33 PM
dear sister jst b praying abt it indan auren nashi shine alkhairi Allah ya tabbatar idan kuma ba alkhairi bane Allah ba kawo wanda ya fishi🤲
reply 0
Dr A A Feb 24, 06:34 PM
ke kuma tinda bai kira ba ba zaki kira shi ba sabida kada mutuncin ki ya zube ko🤨 sai yayi request na video call kafin nan ayi ba idan bai maki mgn a chart ba ba zaki iya masa ba ko wannan su ne abunuwan da mafi yawan mata keyi wanda yana affecting ensu basu sani ba wato namiji shi aka sani da bada kulawa ba bace na right tinda shi dutse ne 😏 da baya son kulawa
reply 0
Maryamlabeeba Feb 24, 07:43 PM
Allah ya zaba mana mafi alkhair,both maza da mata
reply 0
Anonymous #1 Feb 25, 07:08 AM
tun daga js1 har phd kuna tare kenan…gaskiya kunyi bala’i fa
reply 0
Anonymous #3 Feb 25, 09:55 AM

Most women wait for guys to make the first moves because if they do, they can be taken for granted. You have to look at things from our perspective its not that we are forming class and don't want push things, No. Its because of the mentality of some of you Men
reply 0
Dr A A Feb 25, 03:53 PM
Dr A A Feb 25, 03:54 PM

ok sir😑😑
reply 0
Dr A A Feb 25, 03:55 PM

ok maa😑🌚
reply 0
Anonymous #2 Feb 26, 11:08 AM

nop Mar.
reply 0
Dr A A Feb 26, 11:08 AM

srry maaa
reply 0
Saudat Mansur Feb 26, 11:53 AM

Hw ar u?
reply 0
Dr A A Feb 26, 12:36 PM

im fine thank you maa😑
reply 1
Abubakar Usman Feb 26, 10:33 PM

Toh I don't know... nobody is perfect so issues always comes from both sides not one...
reply 0
Khadija Feb 26, 11:23 PM

That's not the fact wasu mazan daga farko kaima kana nunamusu amma sai su fara nuna su yanzu basu damu dakai ba tunda sun samu kanka kafara sonsu koni yana daga cikin abinda ya rabani da ex dina bazai kira niba and inna kirashi ba a dadewa yace yana zuwa ze kirani shikenan baze kiraba nima daga baya na kyale shi amma sai ace ai matane sukeyi adinga mana adalci bokan turai
reply 0
Maryamlabeeba Feb 27, 08:11 AM
12years ya Allah,jama”ah a tafa musu
reply 0
Dr A A Mar 5, 10:50 AM

yeah ana samun hk amma kuma wasu lokuta matan fa sunada wata yar matsala nd i experienced it my self idan kani mace tana fadan kulawa kulawa kulawa mafi yawan su is refer to ko wane lokaci saurayin ki yana kiranki idan ya kira kuma suna so adade ana waya wata tafi so ya kirata da safe suyi like 1hr da rana 1hr da dard 2-3hr wllh so mafi yawan mata da baka yimasu haka zasu ce baka kulawa da su nd also wata wallhi ba zata tashi kiranka ba ko yima flashig sai lokacin da take tare da kawayen ta suna ciki fira haka to show them cewa ai saurayinta yana kulawa da ita sosai kai kuma a time en bata san uzurinka ba idan kace mata kana zuwa ko baka dauki waya ba shikenan zaa dauki fushi da kai about 80% of u guys are like that wallh
reply 0
Khadija Mar 8, 12:26 PM

I know shaaa but nidai on my own banma faya son waya ba wlhy i prefer chat more than making call saboda banason yawan magana sosai da mutane so kaga nidai bazan dauki wannan ba saboda bancika yiba and zancen wai sai agurin kawaye za a kira mutum kasan mu mata munada son nuna abu ai ina saurayi nina bari in nuna sai a kirashi so kaga in beyi picking ba kaga dole aji haushi sai ai mata message ga abinda ya faru ina aiki ko ina wani uzurin but kiyi hakuri I'll call you later shine har a dan ce i love you shaaaaaa amma bazeyi ba kawai zan kiraki yanzu in a speaker tasa kaga ai za a bata kunya 😶😶😑
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage