i need your advice please
Anonymous Feb 3, 11:28 AM

i need your advice please 0

assalamu alaykum guys Fatan kuna lfy pls ina neman shawaranku dan Allah🙏🙏 nakasance ina soyayya da wani guy tun 2015 muke tare mukayi breakup 2017 muka sake shiryawa 2019 again muka sakeyin breakup 2021 still muka sake shiryawa yanxu haka muna tare muna zaman lfy yanxu haka, duk gidansu sun sanni haka Nima gidanmu sun sanshi amma ni abunda yake bani mamaki nake wondering all the time shine duk breakup din nan da mukayi ba fada mukeyi ba haka Kawai sainaga mundena yiwa juna magana ba chat ba waya haka kawai sai bayan 2yrs ko 1yr sai musake shiryawa yanxu haka munkai 7yrs tundaga fara soyayyarmu har zuwa yanxu sai acikin kwanakin nan ne ya faramin maganar aure kuma wllh deep down in me ina sanshi kuma shima inada yakinin yana sona amma ina tsoron kar sai nazo nayi accepting din aurenshi yasake guduwa tunda har akwai wata babe dinshi tana ta gayawa mutane wai aure zasuyi danayi masa magana sai yacemin wllh shi yadade da breakup da yarinyar amma har yanxu naga yarinyar tana posting dinshi a Tiktok danayi masa magana akan posting din da yarinyar takeyi sai yacemin zai mata magana bayan 2days nashiga page dinta a Tiktok sai naga duk ta cire posting din gaba daya, secondly bashida male friends saidai female friends sunkai 30 female friends dinsa wllh Idan yazo hira sai naga sunata kiranshi Idan yaki dauka sai suyi ta masa messages akan yaki daukar wayarsu, pls help a sister🥺🙏
post

Replies

(6)
Saudat abbas Feb 3, 12:21 PM
sis calm down kinatsu kiyi tunanin kiyi istikarah kibarma Allah komai sannan ki fadawa mahaifiyar ki tatayaki da addu'a itama in Sha Allah komai zaizo miki da sauki Allah yasa mudace yayi Mana zabi nagari kuma mafi Alkhairi agaremu gabadaya🙏
reply 0
Bhillyamin Feb 4, 12:19 AM
2015 2017 2019 2021 2023👌
reply 0
Dr A A Feb 4, 12:33 AM
kije kiyi istikhara akan shi sabida ku daena batawa kanku time
reply 0
Anonymous Feb 4, 08:51 AM

da yardar Allah zanyi hakan🙏
reply 1

Related Posts


Trending

Why do men do this dan Allah? General
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Meye mafita ? Advice
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
I seriously need Your Advice Fam, Im confused Advice
help a sister Relationship