what Food spices can i use to improved food for my man?
Anonymous Jan 1, 10:38 AM

what Food spices can i use to improved food for my man? 1

help a sister plss... wasu irin spices zan hada masu qamshi me dadi that'll drive my man crazy? I used Gino curry, thyme, garlic spice amma gaba daya ni kaina Abincin sai ya min wani iri ๐Ÿฅน... and b wai ban iya abinci ba amma spices din basa min dadi
post

Replies

(38)
Fatima Muhammad husain Jan 1, 11:20 AM
kina using spice na supreme, they have the best spices and duk girkin ki ki Dunga sa ginger and garlic and u see those lovat curry and thyme na Ake yawo dashi a kasuwa a Wani transparent small rubbers Suma in kina girki dashi Zaki ji dadin shi
reply 3
Zahrau haladu Jan 1, 11:37 AM
Sazon spicy Bay leaves Garlic and Garlic powder Onion powder Saffron Ginger clove kanan fari Black parper masoro Onga Master Chief Curry nut Nide wadanan nake using and alhamdulillah ina tashin kan yan gidan mu sosai ๐Ÿ˜นkoh makiyi na ya ci sai yayi santiii๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นsis in Sha Allah mai gida sai ya baki tukuici๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 3
Zahrau haladu Jan 1, 12:18 PM

Oregano Rosemary And my sis albasa yana sa kamshi da Dadi na abinci sosai idan baki amfani da albasa sosai to ki qara cos albasa tayi a girki musamman stew kai komai ma
reply 1
Anonymous Jan 1, 12:34 PM

ina sa albasa sosai ma sabida ina son albasa ... qamshin ne na rasa abinyi akai amma na gode sai de zaki iya fadamin ko Wanne kalan abinci wani spice ya kamata a saka? irin jollof ..stew and fried rice
reply 0
Zahrau haladu Jan 1, 05:24 PM
Maryam Sulaiman Jan 1, 07:24 PM

๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ Kinga duk wannan spices din da kikayi mentioning wlh idan bata iya amfani dasu ba koh sae ta gwammace abincinta da ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
reply 0
Thamarah Jan 2, 02:03 PM
Too much spice makes food tasteless oo. And again it depends on what u are cooking for u to use spices
reply 1
Anonymous Jan 2, 02:11 PM

sosai ma... dangin kifi ne mu ai๐Ÿ˜…
reply 1
Anonymous Jan 2, 02:13 PM

thank you very much yar uwa... I used master chef...black pepper..garlic powder... bay leaves and ginger for my pepper chicken and the result was amazing ๐Ÿ˜ป.. may god bless you abundantly
reply 1
Anonymous Jan 2, 02:14 PM
Thamarah Jan 2, 03:46 PM

ok akwai yanda zaki iya simple abinci with jst crayfish, pepper,thyme curry, onion kuma yayi dadi without too much spices
reply 1
Thamarah Jan 2, 03:48 PM
Anonymous Jan 2, 03:49 PM

ina da shi but qamshin baya min dadi ๐Ÿฅน
reply 1
Fatima Muhammad husain Jan 2, 04:13 PM

it's not always a out spicy, ur cooking method too helps alot it depends on how u cook, kina zuba komai a lokachi daya ne kamar bayarrabiya kokuma process kike bi kaman iya mura?๐Ÿ˜…
reply 1
Fatima Muhammad husain Jan 2, 04:14 PM
whatever u are cooking make sure u fry ur oil with plenty onions yayi brown kina Jin aroma din onions dinki before pouring your kayan Miya or whatever to girkin ki sai yayi daban
reply 1
Thamarah Jan 2, 04:20 PM

idan zakiyi abinci ki soya mai da albasa like sis Fatima said, sai ki zuba crayfish, then thyme immediately, sai other ingredients naki
reply 1
Zahrau haladu Jan 2, 06:24 PM

Masha Allah Ameen ya Allah ๐Ÿ˜Allah ya kara zaqin hannu try the sazon spacy product din supreme ne ina jiran tukuici fa๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage