Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time?
Baffancy Dec 25, 08:42 AM

Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? 0

Aslm jama'a barkan mu d wannan rana da fatan kowa ya tashi lfy Allah yasa haka ameen.. jama'a ya yanayin sanyi yake a garinku a wannan lokaci...Ni dai a rigar mu mun tashi d sanyi d iska masu ratsa jiki da kuma hazo.....
post

Replies

(94)
Mimiiy Dec 25, 08:44 AM
haka muma yake a karkarar mu Allah ya bamu wucewa lpy
reply 1
Seeyermerh Dec 25, 08:52 AM
Wlh kusan kowa sanyi nan ai na daban ne kila jaura ne zai wuce๐Ÿ˜นsanyin nan dai saidai muce allah bamu wucewa lafiya kawae kowa ya kama bargo da rigar sanyi ๐Ÿ˜น
reply 1
Baffancy Dec 25, 08:54 AM

ameen y kamata a Nemo bargo babba Dan gujewa rashin samuwar bacci
reply 0
Saudat abbas Dec 25, 09:03 AM
kai kauyen mu akwai sanyi sosai kamar jaura xai wuce ๐Ÿ˜ž
reply 1
Dr A A Dec 25, 09:23 AM
to a samu aje xuwa aure ๐ŸŒš dama idan ki/kana gwauro doli kayi complain en danyi ๐Ÿ˜‚
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:29 AM

๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก๐Ÿ˜ก Wai ana magana sai ace wani aure
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:29 AM

kema Daman kina jin sanyin nan
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:30 AM

hhhh ai babu mah ๐Ÿ˜น
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:31 AM
Seeyermerh Dec 25, 09:32 AM

hhhh ahhh lalle ai kuma sanyi ba a aure yake bah๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:32 AM

ba wani nan je zuwa aure ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:32 AM

hhhh Tom ai ni ba gwauruwa c bah sbd koh bkm inah da bargo da rigar sanyi ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Baffancy Dec 25, 09:35 AM

ke dai Bari Allah y kawo Yan canji mu zagi sanyi saina Bari lokacin yayi zanbar kasar in tafi can wata kasar kuma a bakin kogi ma zan zauna Dan in nunawa sanyin Nigeria bai isa ba
reply 1
Baffancy Dec 25, 09:37 AM

anki ayi din wato so kake ka turani rami kenan ya zamo sai an shanyani idan an samu rana ko
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:39 AM

๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ kai ramin fa bayada wani nisa nagan lokacin da ake gina shi๐ŸŒš
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:41 AM

kayya kaji inda matsalan yake ai ki canza mana tin kina yarinya fa da sanyi ya fara zaa siya maki rigan sanyi da bargo zuwa ynx ya kamata ki canza kena ki shiga yayi ๐ŸŒš
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:43 AM

baki sani ba kawai sabida baki shiga daga ciki ba malma ki gwada mana ๐Ÿ˜‰
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:43 AM

hhh Amin dai wato ka nuna sanyin Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ bai isa ba ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜นai koh snow โ„๏ธ zai koya ma hankali ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:47 AM

aaa kudai kufara a bamu lbr mudai ba ynz bah ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น ma cigaba d jin sanyi
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:49 AM

eh ai idan ana sanyi a nan can abroad har snow ake musu
reply 0
Deejah Almustapha Dec 25, 09:49 AM
Muma haka fa abun baโ€™a mgn
reply 0
Seeyermerh Dec 25, 09:50 AM

aa fah ana sanyi koh kai don kana garin da ake snow zakace ba a sanyi
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:51 AM
Seeyermerh Dec 25, 09:54 AM

hhh aa fah dr ai kg kai likita ne idan ka fara yi zaka bamu lbr mu kuma patient nk zamu jira lbr ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Dr A A Dec 25, 09:56 AM

inda nayi zama ba ko ina ake snow ba Amma wllh dan uwa fog ๐ŸŒซ๏ธ zaka gani hadaro ya hadu babu alaman rana kuyi morethen 24hrs baku gan rana ba sanyi kawai alaji baayi ruwa ba amma zaki tashi kugan roof enku ya jike da sanyi riwa ya fara digowa
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage