Dec 16, 11:53 AM

How I wish women will learn to keep KISHI aside and embrace LOVE n PEACE

How I wish women will learn to keep kishi aside and embrace Love and peace. Pure Love n peaceful marriage is d must beautiful thing in marriage. Learn how to communicate, tolerate n over look some of ur sister's n husband's fault. The husband should try to show harness in everything he does. May Allah fill our hrts with Love n Peace❤❤

Replies

(8)
Dec 16, 12:15 PM
wallahy kuwa am with u hundred percent. Wani mijin idan yaga kina kishin ma akanshi yafi jindadin iya shege. Amma Ni gskia ban ma da kishi ko naje a na 1 ko a kawo mun wata I don't care. Allah bamu abokan zama nagari
Dec 16, 12:28 PM
Dr Jiddah Dec 16, 12:15 PM
wallahy kuwa am with u hundred percent. Wani mijin idan yaga kina kishin ma akanshi yafi jindadin iya shege. Amma Ni gskia ban ma da kishi ko naje a na 1 ko a kawo mun wata I don't care. Allah bamu ab[...] wallahy kuwa am with u hundred percent. Wani mijin idan yaga kina kishin ma akanshi yafi jindadin iya shege. Amma Ni gskia ban ma da kishi ko naje a na 1 ko a kawo mun wata I don't care. Allah bamu abokan zama nagari
5
ameen
Dec 16, 01:08 PM
Well said wlh kishi is not bad but try dey over look somethings wlh wani idan kina nuna kishin shine yake jindadi yana kara cika da iskanci
Dec 16, 03:18 PM
na yarda inda akace kishi kumallon mata ne,kuma dole kiyi kishi akan abinda kk so,amma kuma kiyi shi dai dai kada kiyi ya wuce na addini kiyi kishi na hankali bana hauka ba,Allah ya bamu ikon cinye dukkan nin kaddaran mu a rayuwa🤲
Dec 16, 04:20 PM
Dr Jiddah Dec 16, 12:15 PM
wallahy kuwa am with u hundred percent. Wani mijin idan yaga kina kishin ma akanshi yafi jindadin iya shege. Amma Ni gskia ban ma da kishi ko naje a na 1 ko a kawo mun wata I don't care. Allah bamu ab[...] wallahy kuwa am with u hundred percent. Wani mijin idan yaga kina kishin ma akanshi yafi jindadin iya shege. Amma Ni gskia ban ma da kishi ko naje a na 1 ko a kawo mun wata I don't care. Allah bamu abokan zama nagari
5
Ameen🙏
Dec 16, 04:20 PM
Yazeed Dec 16, 01:08 PM

Well said wlh kishi is not bad but try dey over look somethings wlh wani idan kina nuna kishin shine yake jindadi yana kara cika da iskanci

4
Wallahi, that's just it...
Dec 16, 04:21 PM
Ramatu Saidu Dec 16, 03:18 PM
na yarda inda akace kishi kumallon mata ne,kuma dole kiyi kishi akan abinda kk so,amma kuma kiyi shi dai dai kada kiyi ya wuce na addini kiyi kishi na hankali bana hauka ba,Allah ya bamu ikon cinye du[...] na yarda inda akace kishi kumallon mata ne,kuma dole kiyi kishi akan abinda kk so,amma kuma kiyi shi dai dai kada kiyi ya wuce na addini kiyi kishi na hankali bana hauka ba,Allah ya bamu ikon cinye dukkan nin kaddaran mu a rayuwa🤲
1
Ameen ya Allahu🙏
Dec 16, 06:57 PM
×