wai inada ni kadaice nake tafamn Duda time na yadda za’a Ware damai 600k ko munada yawa😂
wllhy nima dai abinda nake jira kenn😂😂
Hmmm
muna nan muna jira wallahi
wallahi kam 🤣
Nima dai nakasa barci ina jira
Aje a kwanta😂
Ni ay kan account enma najay na saka shi a gaba ina ta refreshing😂😂😂amman banga komai bah
munann mujira
ah toh
🙃🙃🙃🙃
kubani number malamar nakirata ko bacci ya kwasheta dawaya a hannu
Kaiii jama'a 🤣🤣
I couldn't wait I slept ooo saeda safen nan naga ynda aka kare
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment