I'm searching for a husband...
I'm a 5th year medical student in kaduna state university and my parents are based in zaria, slightly fair in complexion, average weight, kinda short like 5'2
Hobbies: sleeping, exploring new ideas, looking for people's trouble, quality time
Looking for God fearing kind and humble man who is ready to settle next year inshaaAllah, preferably hausa or Fulani, open to moving abroad after my school
ok
nifa abinda ke bni mamaki wai samari basa zuwa wurin ku ne gd Neman auren ku?
plz sorry ba don na cutar dke nyi maganar ba. am just curious
Nima dai
Akwai samarin ba wai babu bane,amma nagari neh sukayi karanci,sai ka samu maza 10 amma idan anyi sa'a mutum biyu neh a cikinsu nagari
wasu kuma nagarin neh amma babu sana'a koh abun yin auren.Tunda kuma tana school may be bata haduwa dasu sosai and mazan makaranta kuma dayawansu ba aure neh a gabansu ba
Allah yasa dai mu dace
Allah yayiwa kowa zabin alkhairi
haka ne kinyi magana
but su wadda ake tunanin na garin ne a Basu Dama mana idan sh a da Sanaa ko da ace basa da karfi sosai. shi ne kawai mafita idan har na garin kk so.
Kuma da kk cewa sai a samu Maza 10 ba na gari ba. most a times lu mata Baku son mutum wdd zezo muku a ydda yke ba tare da karya ba
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment