Anonymous
Nov 20, 12:41 PM
Magana akan Mata, laifi da Kuma accountability
2
Assalamu Alaykum..Ayau zanyi listing din abubuwan da mata Ke amfani dasu wurin guje wa accountability Idan sunyi laifi.. Instead of suyi appologising, su gyara bazasuyi hakan ba, sai Kawai su boye a bayan waennan excuse din
1. Karancin Hankali- na tuna lokacin da brother Dina ya samu issue da matarsa mukaje gidansu a sasanta. Bayan Brother Dina ya fadi abubuwan da take masa, which include being violent, zata iya daukan duk abunda ta Gani Idan Tana fushi ta kwala masa akai, amma a haka mamarta tace "ai bai kamata brother dina ya furta saki ba , kaga ita mace ce, Tana da karancin hankali".
2. Shedan- Misali, sai kaga mace Tana son Aure, amma bazata tashi kula maza ba sai an kuşa auren, ko kuma just before the wedding, sai ta hadu da wani saurayin tace shi take so. Ta manta cewa a baya Tana da samari dayawa kuma babu Wanda yayi serious, suna zuwa suna son su yaudareta, har ta manta... Idan akayi magana ace shedanne.. shi shaidan saboda bai da bakin magana ko... kamar Idan aka nuna mata fuskar shaidan zata iya ganeshi
3- Aljanu- Still zanyi using matar brother dina, lokacin da suke samun problem,tayi ta masa laifi, Tana abubuwan da basu kamata ba.. mama Idan Zai dau mataki sai tace Ai aljanune, iyayenta kuma sukace karyane, bata taba fama da aljanu ba.
my point is, Idan babu accountability, mutane zasuyi ta boyewa bayan excuses suyita cuta.. kuma hakan bazai kawo maslaha ba.. saboda gobe zasu sake..
I'm of the opinion that no man or lady has the right to hurt their partner. if they do, they should apologize and take accountability.
Also, share with us Idan kuna tunanin maza suma suna da nasu excuses din da suke amfani dashi wurin cutar da mata