Oct 23, 04:05 PM

LAMARIN JINNU

Assalamualaikum yan uwa musulmi Qanwatace take cikin wani halin ankai 10 days batasan inda kanta yake ba, muna ganin kamar lamarin jinnu ne idan akwai wanda yake da ilimi akan lamarin jinnu ko yasan wani wanda yake da ilimi akan abun dan Allah yayi magana

Replies

(2)
Oct 24, 07:35 AM
dan Allah ku fara kaita asibiti… 10 days bata San inda kanta yake ba Kuma kuka barta a gida? haba
Oct 24, 08:39 PM
ku fara bincika lpyn ta daga asibiti kada mu zauna Kuna assuming abinda bku da ilimin sa
×