mace me hakuri mai son mutum da zuciya 1
Khalid aliyu Khalid Jan 22, 07:33 PM

mace me hakuri mai son mutum da zuciya 1 0

Nakasa samun mace me irin wannan halin a saboda haka nake tsoron fara kula wata diya mace amma ina addu,a har Allah ya bani. menene shawarar ku yan uwana
post

Replies

(16)
Maryam Abubakr Jan 22, 07:35 PM
Ka cigaba da addua ,da sannu Allah zai cika Maka burinka
reply 3
Asmau Ishaq Jan 22, 09:40 PM
akwai irin su dai amma ba sosai ba Sai dai kawai Allah ya hada ka da irin su
reply 2
Fadeelahhh Jan 23, 09:41 AM
Allah Ya Tabbatar da mafi Alkhairi
reply 1
Asiya Sani Jan 23, 04:44 PM
Akwai fah🙄
reply 1
Nazir Sani Ila Jan 24, 04:32 PM

a ina?
reply 0
Haynoh Jan 26, 07:21 AM
kayi implementing wannan qualities din akanka in sha Allah zaka dace.
reply 0
Khalid aliyu Khalid Jan 29, 10:48 AM
Khalid aliyu Khalid Jan 29, 10:49 AM

Allah ko amma whl suke
reply 0
Asiya Sani Jan 30, 12:33 PM

ba sosai ba🙂 kana dubawa zaka samu!Kune a times baku Meya kamata Kuyi ba
reply 0
Alhassan Bashir Feb 1, 02:30 PM
itace macen da nake nema
reply 0
Anonymous #1 Feb 4, 03:56 PM
I have a sister that's just like that Indai zata so mutum toh tsakani da Allah take son shi
reply 1
Anonymous #2 Feb 9, 08:30 PM
keep praying bro inshaa Allah zaka samu mae irin halinda kake buqata and inshaa Allah zan tayaka da addu"a
reply 0
Anonymous #2 Feb 9, 08:33 PM

A ganinka ba Amman a nawa opinion sunyi sauqin samu
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage