Gaskiya mutane nacikin wani yanayi mutaimaki yanuwanmu, abokanmu da mokatanmu.
Anonymous Oct 12, 06:06 PM

Gaskiya mutane nacikin wani yanayi mutaimaki yanuwanmu, abokanmu da mokatanmu. 3

assalamualaikum, gaskiya Naga abunda ya Bani tsoro yau wani bawan Allah ne neighbour dinmu basida aiiki ataikaice kullum sai ya roka yakesamun abinci Amma Yan uwansa Sunada Hali basa taimakonsa wallahi shekaranjiya ya tsaidani cewa wallahi bashida komai agida nikuma 1k ne Dani nabashi 500 jiya naganshi yasake yimun magana har ga Allah banida ITA nasanardashi har nayi masa alkawari cewa idan anbiyamu albashi Zan bashi wani Abu. toh da safe anyi rasuwa kusa damu munje MUNA Shirin tafiya makabarta sainagansa da matarsa sunyi overload a commercial bike kamar asibiti sukatafi yanzu nadawo MUNA kofar gida sai mugaji matar tana ihu wai a taimakesu munje muka tarar idonsa yayi fari numfashinsa baya bugawa sosai. wallahi motarda ma zamu kaishi asibiti babu munyi iya kokarinmu wallahi ko motar bamu damu ba kawaii sai mukacigaba da yi masa salati wallahi nan take yamutu.😭 wallahi mutuwarsa ta daga mun hankali ganin yanda yake Neman taimakon mutane kwanannan Amma baisamuba Allah kadai yasan abunda yakeji ajikinsa Amma wallahi number one abun yunwa ne. kuma wallahi ya nemi taimakona Amma ni yazo alokacinda HARGA Allah banida ITA, sai gabadaya nakasa yin sukuni inaganin kamar inada laifi a wajan Allah........kuma yabar Yara biyu wallahi yanzu ma nakejin cewa matar har bara takeyi domin suci abinci. Allah ka yafemana kabamu abunda zamu taimakawa mutani .
post

Replies

(5)
Anonymous #1 Oct 12, 06:14 PM
wlhi ppl are going tru alot Amma bata gari sunyi yawa idan kayi magana sai ace karya kake.. Allah ubangiji yahoremana😭 Amma nasan komai mewucewa
reply 0
Anonymous #2 Oct 12, 09:59 PM
Allah yajikansa Kuma Allah yahorewa mabukata amen
reply 0
Ahmad Aysha Oct 12, 11:29 PM
Inna lillahi wa inna ilaihim rajiun, Allah ya mai Rahama, kai this life people are suffering. Bahkada laifi kayi iya abinda zaka iya Allah ya bada lada
reply 0
Ibrahim 1 Oct 12, 11:50 PM
English 🤔
reply 0
Maman Haneef Oct 17, 10:49 PM
Allah ya kawo muna saukin rayuwa Ameeen ya hayyu ya qayyum
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General