Boyfriend
Anonymous Aug 3, 09:28 PM

Boyfriend 0

Inada saurayi, muna tare for almost 3yrs. Zamuyi aure muna son juna sosai. Yana so na kama ran shi, amma idan muka samu matsala sai ya fara mun ihu, sometimes har zagi na yake. Yace dani uwar me zanyi idan ya zageni Yayi kacha kacha dani, se ya zauna ya jira na dawo mishi idan kuma ban dawo se yace ashe dama ba son shi nake, duk son dake mun bana gani Malama na rasa yanda zanyi, bansan ko zan iya zama dashi har muyi aure. ku bani shawara Dan Allah
post

Replies

(7)
Deejangala Aug 4, 04:26 PM
Za ki iya zama da mai irin halin a matsayin mijinki? To me yanada anger issues sosai yana baki haquri ya lallabeki daga baya? Daga haka fa domestic abuse yake farawa, ba physical abuse bane kadai domestic abuse harda emotional abuse he'll drain you of all your happiness and wrong you and still make you feel as if kece da laifi, zama zakiyi kiyi tunani sosai zaki iya zama dashi haka har qarshen rayuwanku?
reply 2
Fatima Ubayo Aug 4, 06:19 PM
Abunda zaki gane shine... Bafa soyayyah bane kawai zaman aure.. Ki tuna cewa harda halin mutum, kuma zama neh na yau da kullum na har abada.. Shin zaki iya zama da meh irin halin nan na har abada ko baza ki iya ba? Sannan you must be prayerful.. In alkhairi neh auren Allah ya tabbatar, in kuma ba alkhairi bane Allah ya zaba miki mafi alkhairi. Can you stay with someone that will abuse you physically? And can affect you emotionally
reply 0
Ahmad Aug 4, 06:38 PM
Sai ki dauki matakin addua tsakaninku
reply 0
Hindat Aug 4, 09:00 PM
Shawara anan shine sister ki zauna kimai mgn bakison halayyanshi dayakeyi, inhar naturally yanada fushi ne toh gsky irinsu dawuya su gyara bcox inkunyi aure zai cigaba har yakaiga duka ma. Inyaji zai gara shikkenan inkuma bazai gyara ba gara ki rabu dashi. Allah yabaki wani wanda yafishi
reply 1
Ameena Aug 4, 09:49 PM
Gaskiya tunda har zagi ya shigo, i will advice you ki ja baya. Ya zage ki kuma ya jira ki dawo? Ai tinda zahi ya shigo abin ba zai yi ba ai. Zan baki shawara ki hakura. Allah zai kawo wani
reply 0
Safiyah Ahmad Aug 6, 01:46 PM
Kafin ma ayi auren yana behaving haka balle idan anyi, wahala kawai zaki sha kafi ki auri mutum ki tabbata taku tazo daya sosai kuma kuna samun fahimta. wannan daga gani tun farkon auren zaku fara samun issues kuma ke za a cuta. duk na mijin da ze iya zagin mace kafin suyi aure toh ze iya dukan ta idan anyi auren. Better make your decision soonest.
reply 1
Nerner Aug 6, 07:35 PM
Wahala zaki sha jummah in zatayi kyau saga laraba ake ganeta sure its all about sex akwai halin mutum shine ginshiki ma na zamn are run kafin kuyi aure kina facing problems u rent even under him yana wulakanki inaga kunyi auren u re him bakida katabus sai abjnda have better think well kar kiyi aikin Dana sank wannan ba mijin aure bane
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage