kaii namijii maii dogon hanci duniyane πŸ˜‚β€οΈ
Anonymous Jun 23, 08:42 PM

kaii namijii maii dogon hanci duniyane πŸ˜‚β€οΈ 0

Allah yasa daii mijina yana da hancii πŸ™
post

Replies

(43)
Anonymous Jun 23, 08:55 PM
Deleted

πŸ™†πŸ»β€β™€οΈπŸ˜‚armpit yanzu fisabillulah saii mutum yaki gyara jikinsa
reply 0
Anonymous #1 Jun 23, 09:03 PM
musamman idan yana qamshi 😍
reply 0
Anonymous #2 Jun 23, 09:16 PM

wlh akwai 😹😹 sai mutum yyi 5 months bai gyara private part bh
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 23, 09:16 PM

😹😹
reply 1
Anonymous Jun 23, 09:17 PM

exactly πŸ’ƒβ€οΈ
reply 2
Anonymous #3 Jun 23, 09:40 PM
Anonymous #2 Jun 23, 09:49 PM

Kai gasky nfi tunanin maza zmu fi yin hka
reply 0
Anonymous #2 Jun 23, 09:51 PM

awwnn πŸ₯° mu Kuma Muna so muji mace tana qamshi Amma ba Mai hawa Kai bh. Kuma ka gnta tsaf
reply 0
Anonymous #3 Jun 23, 09:52 PM

mutumina ina ga baka zauna cikin mata ba Sosai, ka san idan ka saba da mata ba labarin da baza su iya baka ba πŸ˜‚
reply 0
Anonymous #2 Jun 23, 10:20 PM

πŸ˜…πŸ˜…πŸ˜ΉπŸ˜Ή gsk su kasan Mata definitely idan Mai qazanta ne sosai ba'a magana. bra sai yyi 2 weeks πŸƒπŸƒπŸƒπŸ’” sai an fito kaga kaman ba za'a taka kasa bh
reply 0
Anonymous #4 Jun 24, 02:07 AM
da ya yi laifi kaja abunka kace β€œkar ka qara”cikin nishadi ba🀣🀣🀣
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 05:38 AM

kaii 😲 yaran nn basa da ta idoπŸ€” wato aja cikin nishadi
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 05:39 AM

😹😹😹 na true I dey talk abi na lie🀷 sai dai kaji ana ai ni ba sa'ar shi bace after all kaji tana warin gawasaπŸƒπŸƒπŸƒπŸƒ
reply 0
Mashkur wali Jun 24, 06:20 AM
HHHhh, Alhamdulillah nidai matata huta πŸ˜‚
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 06:27 AM

😹😹
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 06:28 AM

tana tsafta tsaf ko
reply 0
Mashkur wali Jun 24, 06:40 AM

bnyi auren bah tukun aiπŸ˜‚πŸ˜‚,bi ma'ana tunda allah y hore mana hnci,nace matata t huta sai tai ta jaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous Jun 24, 09:17 AM

ah haba dan Allah ya haka kuma ah daina yin jam u wasu ba ba duka aka zama daya ba Aii suma wasu mazan Aii ba a mgn Sbd sabar gazanta
reply 0
Anonymous #6 Jun 24, 09:26 AM
Allah yabani hanci Amma abin haushi kana zamanka mutum nazuwa wurinka saiya ja wlh it annoying waishi tana burgeshi
reply 0
Anonymous #3 Jun 24, 09:26 AM

wasu matan idan suna gida sai iyayen su sun roqe su kafin su tashi suyi wanka fa...so koh ku yarda koh karku yarda mata gazamai ne wlh πŸ˜‚
reply 0
Anonymous Jun 24, 09:33 AM
Anonymous Jun 24, 09:37 AM

πŸ™„it Annoying kuma daga Jan hancin bb wani duk cikin kauna ne
reply 0
Anonymous #6 Jun 24, 09:45 AM

Bawani kauna wasu mugunta ne harsaikaji zafi
reply 0
Anonymous Jun 24, 09:58 AM

πŸ˜‚idan kajii zafinma aii saii yafi bada citta
reply 0
Mashkur wali Jun 24, 10:28 AM

intaje ta karyashi baras fahπŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0

Related Posts


Trending

A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Im not happy, would it change after marriage? Confession
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
Meye mafita ? Advice
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
My girlfriend lied to about something Advice
Why do people feel it’s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship
feeling sad Relationship
In need of help nd prayers Marriage