Nakusa aure Amman idan muna hira awaya kawai se indinga jin wani feelings wallahi Narasa yanda xanyi ππ©ko sunanshi natuna se inji wani abu araina Wayyo hakan meyake nufi dan Allah . wata friend dina tacemin haka takeji idan suna hira kuma wallahi both dinmu bamayin hirar data saba shari'a πDan Allah kumin finding out the solution I'm waiting for your advice π
toh kudin neh ynzu akage kk dasan aure badole hakan ya rika faruwa bah,kuma an raba dare ana waya dole zuciya taita sarka muku wani abu wllh,wnn kadaicewar dazakiyi a daki, shima y kadaice yanata zubo miki kalamai koma wani iri neh,dole zuciya taita sarka miki wannan da wnchan,Saidai muce Allah y kyauta,amman muddin za'ana raba dare ana waye wayen nn shedan bata inda bazai bullowa mutum bah,inkinji haka saiki dage da a'uziya,snn kisak tsoran Allah a ranki,shine kadai mafita Dan Kar abu yyi nisa kuma azo ana danasani,dan dga haka lamari ke farawa
a tawani bangaren Kuma zata iya yuyuwa kina sha'awarsa neh ko ince kina yawan tunane tunanen abu buwan sha'awar a kansa,sbd ya iya siyeki da kalamai,it's kuma zuciya tasamu abnda takeso,sai kawai tkara tunzuraki kina jin ddin maganganunsa a
har cikin eya waye dinki....kingane dai,saiki rage tunanin sha'awa akansa
ki yawaita azubillahi.....in kinji abun
inkuma kina kallan +18movies irin na soyyaya Nan suma sai ki rage etc, Allah ysamu dace amin
Shedan ne kinji kita addua
Ameeen ya rabbil izzati tnx for ur advice
tnx π₯Ί
Are you referring to wanda zaki Aure or someone else?
wane irin feelings kenan? shaβawa or what?
I guess shaawa
ke yimun boyis dishi dishi rubutun ki ya fito fa πππ
Tohh Ana abin serious π§ Amman kana wasa ππΉkai idan kaine yaxakayi , kune irin mazan dabasusan ciwon mata ba
kambuu come see caring in my house 2024.05 srry baa magana walla
ba walla ciwon mata ba har maganin mata sai na saniπ
It's totally normal sister, almost kowa ma hakane. Just wait a little bit until you settle down
I mean husband to be
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment