Anonymous
Jun 24, 09:36 PM
my wife has left me because of a minor misunderstanding.
2
Wednesday last week na bude whatsapp dinta naga chat din su da wani guy har yana turo mata hearts da love words ni kuma abin ya bani haushi da na tambaye ta she tried to defend the cheating and i slapped her out of anger, sai thursday kafin in dawo da yamma ashe har ta hada kayanta ta tafi se dai nazo kawai naga letter then i called her to apologize ni ma banji dadin marin da nayi mata ba gaskiya, na bata hakuri amma tace wai se na zo gidan iyayen ta anyi wata magana, nace mata there is no need bazan sake ba to har yanzu taki dawo wa, jiya nace mata zan zo tace a'a wai sunyi tafiya sai thursday zan iya zuwa ni na ji zaman gidan ma babu dadi i really missed her kuma nayi alkawari bazan sake ba. so yanzu not knowing what she told her family da har suka barta ta dade haka kuma banyi magana da su ba ya kuke ganin ya kamata inyi handling abin?