Bana iya hada ido da na Miji, am I the only one?
Anonymous Mar 28, 07:25 AM

Bana iya hada ido da na Miji, am I the only one? 2

Actually ni kaina abin Yana ban mamaki.am I the only one da kwata kwata bana iya hada Ido da namiji,ko akwai wasu..as in tun daga kan freinds, classmates har zuwa teachers..wallahi ko mgnr ta kama dole to fa se dai In kalli wani gurin.ynxu Gani a university and I'm still finding it so hard na kalli idon wani..it's not like irin Banda mgn haka ko wani Abu..I'm very good in speech coz mostly ko a secondary school in za ayi debate or something related to quize haka se an zabo ni a masu participating..but kallon idon namiji ya gagare ni๐Ÿ˜‚
post

Replies

(41)
Anonymous #4 Mar 30, 12:03 PM
Subhanallah allah mai iko
reply 0
Zainab sani kazaure Mar 30, 01:12 PM
Alhmdlh yau nayi yan uwa wlh kallo yana wahalar dani Nifa Wlh nayi nayi saurayin d bn taba kallan fuskar sa b har muka rabu ko ynx n ganshi ahanya bazance shine ba ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚amma shi tunanin sa na gama kare masa kallo ๐Ÿ˜…be san bn San ma y kaman sa yake b wasu dauka Suke kaman bani d kirki ne ko wani abin abin d yana bani mamaki amma ynx n samu yan uwa๐Ÿ’ƒ
reply 0
Anonymous Mar 30, 08:50 PM
Anonymous Mar 30, 08:52 PM

I thought this is a community forum..so everyone here dey look for a spouse??
reply 0
Anonymous #5 Mar 31, 03:15 AM
kar ki damu kanki this is I'm married for more than 6yrs but still apart from my siblings or cousins in dai ka ce miki namiji ne I find it hard to look into his eyes but alhamdulillah da abun ya tsaya a iya strangers da kuma malamai na haka cos a da ina tunanin maybe ko nayi aure haka zamu rayu da mijina amma se naga canji so jst chill Baki da matsala
reply 1
Anonymous #1 Mar 31, 05:31 AM

Abi ooo๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ may be she's just here to read and comment on the forum๐Ÿ’”
reply 0
Anonymous #6 Apr 13, 04:17 PM
Wannan ba wata matsala bace, ko ni namiji in ba mun saba da mutum bane bani iya hada ido da Shi. I like shy people.
reply 0
Khadija Apr 15, 01:32 PM

Innalillahi wlhy adinga jin tsoron Allah matan ai mazane suke haka
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage