Aslm yanuwa shekaruna 26 ina da matsala da zaarar na hadu da yarinya sai najini ina ta imagining future na da ita ko gaisawa nayi da mace sai na fara wannan tunanin yanzu haka akwai mata sun kai ashirin 20 a zuciyana wanda nake ta hango rayuwana tare dasu kuma matsalar ma ko a chat ne da zarar nayiwa mace sallama ta amsa sai na fara wannan tunanin da ita shine nake jin tsoro kar naje nayi aure na daw ina kula wasu yanmata a waje dan allah akwai wanda yasan maganin da zanyi using dashi pls ina kano
da sauqi tunda zaman sunna kake tunani ba shirme ba
Eh zaman aure nake ganowa wlh ba komai ba
se a dage da azumim nafila
I think it's because you're lonely. maybe you really want to date someone that's why you keep picturing yourself with everyone. I don't think you'll be a cheat.
just dey play ooo
dey play 😂😂
ikon Allah Allah yakara sauki
Amin
Yeah I'm single and lonely but i don't need a girlfriend now coz I'm studying
Then try to take your mind off girls. when you start to imagine things, quickly remind yourself of your priorities. It's Ramadan, this is the best time to pray to Allah to help you focus and clear your mind.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment