kacici kacici
Abu-Bakr Jan 18, 10:05 AM

kacici kacici 0

KACICI KACICI wata bishiya ce🌴🌲guda daya,tana da rishe gomasha biyu(12),a kowani rishe daya akwai yaya talatin(30),a kowani da daya rabinsa fari,rabinsa baki. WANI ABUNE WANNAN.
post

Replies

(12)
Haidar Ali Jan 18, 12:48 PM
Shekara kenan. Reshe 12 sune watanni 12. Kowani reshe kuma ƴaƴa 30 sune kwanaki 30. Rabi fari, rabi baki dare da yini kenan.
reply 7
Elsadeeq sk Jan 18, 01:25 PM
tofa Gaskiya bansani ba
reply 0
Zahra Haladu Jan 18, 02:52 PM

Laaah kut wai dama wanan ne amsar 😁amma de fadamaka akayi koh🤣🤣🤣
reply 0
Haidar Ali Jan 18, 04:02 PM

Ah toh kin tsaya sanya
reply 0
Haidar Ali Jan 18, 04:05 PM

Haka dai naga yafi dacewa da tambayar. Ke da meye kike tunani as ansar? 😄😄😄 Wai faɗa min aka yi. Me kika mayar da ni?
reply 0
Zahra Haladu Jan 18, 04:23 PM

🤣🤣🤣🤣🤣🤣
reply 0
Zahra Haladu Jan 18, 04:25 PM

Ahh No wallah ban yi tunanin komai ba saboda ban sani ba Naga kayi kokari ne that's why nace ko de an fadamaka ne 🤣🤣🤣
reply 0
Haidar Ali Jan 22, 08:55 AM

Well, thanks Ma'am 🤗
reply 1

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage