What's the truth about this
Abu-Bakr Jan 17, 10:53 AM

What's the truth about this 0

Idan kaga budurwa tana istihara akan samari biyu to dukkansu talakawa ne. idai dagaske ne Guys anima kudi
post

Replies

(37)
Anonymous #1 Jan 17, 11:20 AM
Gsky kam just make money
reply 0
Zahra Haladu Jan 17, 11:22 AM
No wanan maganar ta ka ba gaskiya Ba ne ka de sake wata
reply 3
Safiyah Ahmad Jan 17, 11:34 AM
This is not true, there many ladies who don't give a damn about your kudi, just because in Nigeria we have much poverty and of course everyone is generally trying to get away from it does not mean ladies are blind with guys because of Money, stop this thinking. I personally prioritize a persons character more than kudi. We all want someone that can provide which is mandatory for the Man but that is not all we are after
reply 4
Sayyid hamzah Jan 17, 11:41 AM
mata mutanen mu
reply 0
Haidar Ali Jan 17, 12:21 PM
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Baba akwai dan gyara a zancen nan naka
reply 0
Anonymous #2 Jan 17, 01:23 PM
To me gsky ban yadda da wannan ba it's not true gaskiya because currently Ina dating mutum biyu dayan yanada kudi sosai dayan kuma alhmdllh yanada rufin shi daidai amma ba mai kudi to wllh in fada maka maganar gaskiya nafi son mai rufin asirin har zuciya yafi dayan kuma har gobe istikhara nakeyi akan su duk Wanda Allah y zaba min shi xan karba in kuma dukansu ma ba alkhairi bane wllh Ina maraba da wanda Allah y xabar min. Ai arxiqi da rashin shi duk na Allah ne ba duka mata keda irin wannan halin ba do ki dinga mana adalci a daina mana kudin goro. I rest my case 😊😊
reply 5
Saudat78 Jan 17, 01:24 PM
ba gaskiya bane 🀷
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 01:34 PM

kodan yunwan ciki ma yazama dole
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 01:35 PM

ji nayi fa wani yana fadin haka
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 01:37 PM

Wlh fa
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 01:38 PM

Nima fa ji nayi wani yana fadin haka shine nake tambaya
reply 0
Anonymous #2 Jan 17, 01:55 PM
Rukaiya Muhammad Jan 17, 02:24 PM
Amma kundai san walh mazan ma yanxu basason yar gidan Talaka kokuma wacce batada shi.sunfison wacce xasu aura su huta dan sukama raba responsibility. this is real.bance duka maza ba ooo amma akwaisu sosai.
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 17, 02:29 PM

Allah sarki gaskiya sis kinburgeni.Amma fa walh talaucinnan ba Nigeria kadai bane is all over.kuma fa shi arziki ba lalle kudi bane ah ah,health, happiness, guidance and protection, wadatar zuciya and lots more.so maza abeg make una no too too they think sey mu mata na money be our only problem pls.Allah ya wadatamu yasa mudace Amin.
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 17, 02:32 PM

hmmmmmm......harda yar gdan masu kudi Alhaji yana cikin qa'idojin wasu mazan believe it or not.
reply 0
Lady Unique Jan 17, 03:04 PM
I don't believe this is true
reply 0
Anonymous #3 Jan 17, 04:37 PM
it's not true gaskiya, most ladies now are struggling to make money so basa wani damu da kudin ku ba
reply 0
Marsan Jan 17, 07:48 PM
kai I don't believe in dis u can't just go ahead and generalize
reply 0
Marsan Jan 17, 08:15 PM
I don't know why guys like to make it look as if ladies are d only gold diggers.... let me ask d guys, if u were in we d ladies shoes will u like to marry a broke guy??? Answer
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 09:18 PM
Abu-Bakr Jan 17, 09:19 PM

Abin burgewa kuwa idai mata yanxu suna struggling din niman kudi
reply 0
Abu-Bakr Jan 17, 09:20 PM

is just a question Nima kaina bansan mai gaskiya akai ba
reply 0
Anonymous #4 Jan 18, 06:57 AM

Hmmm.. We're all Nigerians n many of us have this experiences.. Through, ba duka matan aka zama daya ba.. But 90% of Nigerian ladies wlhi sunfi son mai kudi
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 18, 07:04 AM

kahuta wa kanka gaskiya,shiyasa nace wasu ai saboda ba duka aka taru akazama dayaba.
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 18, 07:10 AM

gaskiya kam badukaba amma majority kamar yadda kafada akwaisu.aftral ku maza kuke fuskantar hakan tunda kuke neman matan so you can testify,but mazan ma fa hakane though not all gaskiya.Allah ka azurtamu duniya da lahira Amin.
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Should i do it? she's tempting me Advice
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Female best friend General
married men wahala Marriage
Seeking for friends General
advice pls Relationship
a never ending love General