Barristers why are you like this
Anonymous Jan 16, 07:25 PM

Barristers why are you like this 0

I need advice please I've date 3 Barristers amma dukansu 3 daya ne kadai mutumin kirki shikuma sai Allah yayi genotype dinmu baiyi matching ba ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ฅamma sauran biyun kawai sunyi playing heart dina Barrister's why are you like this please? The 2nd one told me that barrister ai sai barrister dama,because am a law student too yayi duk wani abu that can make me to love him amma anayin xancen ya turo shikenan na nemeshi na rasa the 3rd one too kamar da gaske anayin maganar aure before the count of 2 he disappear I never see him again and kowannensu bayan tazara sosai nake qara haduwa dawani unfortunately all the 3 happens to barrister's ๐Ÿ˜ž๐Ÿ˜žso this started making me to think otherwise so many thoughts on my mind like seriously ynxu tsoron barristocin nan nakeyi because gani nake their all thesame please I need some words of condolences it's too hard to endure ๐Ÿฅบ๐Ÿ˜“๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ
post

Replies

(10)
Ilhama Usman Jan 16, 07:33 PM
ayya sorry sister take hrt ko, inaga waenda kika hadu dasune bana gari ba Amma dai kimin Yaya bazaa rasa a kirkin ba. kiyi hakuri may b rabuwan shine mafi Alkhairi a gareki shiyasa suka tafi din Kinga wani Abun Allah yana Duba mana ne y hanamu don bamusan me zai faru nan gaba ba, da zafi kam Amma ki daure wataran sai lbr Allah y tabbatar Miki d Alkhairi y kawo Miki jikinki cikin sauki damu duka Ameen y hayyu y qayyum
reply 1
Abubakar Mai-Ralee Jan 16, 08:01 PM
ohhh ๐Ÿ˜ฏ sorry bbu dadi bcus I now someone that experience such but my advice for you is karki tilastawa kanki dole sai wani barrister just pray Allah y baki miji n gari bbu mama ki bbu alkhairi ki auri barrister just pray and take hrt
reply 0
Sayyid hamzah Jan 16, 08:05 PM
kar wannan abun ya dameki lokacin ne baiyi bah idan yayi zaki sami tsayayye insha Allah
reply 0
Zahra Haladu Jan 16, 08:06 PM
Ayya sis ba duka haka suke ba gaskiya kawai kin hadu da wanda ba gari bane and dama kuma a ko ina akwai na gari a kwai Wanda ba na gari ba ki sa a ranki su din ba alkari bane a wajan ki shiyasa Allah ya sa suka tafi Allah ya miki zabi mafi alkari Ameen Allah ya ba mu mazaje na gari Allahumma Ameen
reply 1
Anonymous #2 Jan 16, 08:32 PM
sorry sis u only met d wrong ones dat r not meant for u, js calm down,keep praying ND be positive everything will b fine in Sha Allah Amma soyayya da barrister kam ae duniya ne, though I'm not a lawyer.
reply 0
Bhillyamin Jan 16, 08:36 PM
did you mean kwandolence ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ
reply 0
Rukaiya Muhammad Jan 16, 10:00 PM
sister just calmdown we all know how this brunch can be this time around not breakfast.karki saka aranki akan duk barristers hakasuke ah ah,kindai hadu da mayaudara dabasu tashi having future ba yet.my advice here shine kidage da addua sosai har mum dinki ma kiyi mata magana tatayaki da addua.komai lokacine kikama neman zabin Allah aduk wanda yazo maki pls.Allah yasa mudace,Allah yaxama gatanmu yakuma kare gabanmu da bayanmu.duk mayaudaran maza kar Allah yakawo manasu a rayuwarmu Amin.
reply 0
Nanamimi Jan 17, 08:57 PM
kawai de kinyi rashin sa'a don su ba rabon ki bane. In Rabon ki yazo, za kiga in aure shi. barristers ai sun iya soyeya.
reply 0
Anonymous #1 Jan 18, 11:04 PM
Try engineers nah ๐Ÿ˜Œ
reply 0
Anonymous Jan 20, 12:55 PM

suma Barristers din Allah ne ya kawo su ban san baristoci bane in Allah y kawo engineer din in shine alkhairi sai ayi dashi๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage