I need advise on this issue please
Anonymous Jan 15, 09:36 AM

I need advise on this issue please 0

Yau shekara 3 kenan da barin Nigeria nazo Germany Masters kuma na fara aiki anan. Toh ina bukatar na auri mace mu zauna. Shine se wata Kanwar mama na tamin recommending din wata knwar mijinta. Mun fara soyayay tin kusan last year June. Muna yawan yin chat video da voice kuma ina ganin hoton ta amma iyaka face. Toh macen da zan aura ai ya kamata nasan shape dinta ko yamin ko? Se last week muna video call nace mata ta tashi tsaye ta haskon bayanta da camera naga shape dinta, back view. Se kawai naga tayi terminating call din. Tin sannan na dena jinta tayi blocking dina. Wai se taje tacewa antin nawa wai ni dan iska ne nace ta nunan nonon ta da kuma bayanta!😯 Wasu matan kam sun morewa sharri. Na rasa abin yi saboda kunya da takaici. In iskanci nake sha'awa duk ga mata nan inda nake, kuma inada ilimi da aiki ai se na gaji. Duk ga porn sites nan in ma wani abu nake son gani. So nake a mana aure nayi mata visa, flight ta tawo nan kasar mu zauna na wani lokaci, ai ya kamata nasan abinda zan kawo ko? In wace bazan samu gamsuwa da ita bane mene amfanin auren? Antin nawa tace zata mata magana mu dawo mu shrya, amma ni walh ta fita min a rai. Wannan ko anya macen aure ce? Don Allah ku bani shawara!
post

Replies

(56)
Musa mufida sanda Jan 15, 03:32 PM
Well wat she did is wrong but the same tymu should forgive and give her q second chance,some ladies don't like it wen q guy just says he wants to see wat they are made of..don't get me wrong I understand your point......amma kuma bahaka yakamta kayi approaching abunba....sha just give her another chance
reply 0
Anonymous #5 Jan 15, 04:05 PM
If you love her you won't mind how her body looks. And just a reminder that a good body ages. Kuma sai ka ga wata da bata da jikin ta San yadda zata gamsar da minji meh jikin Kuma bata sani ba. Sha ta burge ni da tayi terminating call din ya nuna tana da tarbiyya. Kai Kuma dearest poster Allah ya hada ka da wacce zata "gamsar" da kai😐😐
reply 0
Fatima Muhammad husain Jan 15, 08:05 PM
nothing is wrong with her πŸ˜‚πŸ˜‚u are the problem o why u wan see her back ba dole da blocking dinka ba
reply 0
Anonymous #6 Jan 15, 08:24 PM
plz am interested if she is not dan soyayarka da manzon Allah
reply 0
Anonymous #6 Jan 15, 08:25 PM
nidai am interested plz
reply 0
Anonymous #3 Jan 15, 08:38 PM
Well its a one-sided story, we can't conclude. Best is to ask your sister or someone you trust to check her out for you. Note that people use artificials. You've been together for months, so her character should be a good judge because beauty fades. There are so many nice faces with bad personalities. Allah ya zaba mana mafi alkhairi.
reply 2
Sarath lawal Jan 15, 08:57 PM
ka yi addu'a idan alkhairi ne Allah ya saka maka natsuwa da ita, idan kuma ba alkhairi bane Allah ya tabbatar da alkhairi.
reply 0
Rukayya Abdullahi Wali Jan 15, 11:17 PM

Karka aureta saboda aunt Dinka pls Inaga explanation dinda take nufi shine ka fada mata kai ba jikinta kakeson gani ba. You just wants to see if she's fit for you.
reply 0
Rukayya Abdullahi Wali Jan 15, 11:22 PM
Bata kyauta ba Amma kaima bakayi dubara ba πŸ˜… ya zakace ta hasko ma bayanta da camera πŸ˜‚ wannan cikin dubara akeyi, because za'a iya editing picture kaganta chass abunta πŸ˜… Ga shawara next time ka aika sister dinka gidansu sai ta duba ma inaga zaifi. Allah ya hada hankulanku ko ince Allah ya kawo wata
reply 0
Anonymous #7 Jan 16, 07:16 AM
kayi booking flight even go and come back ne kazo kaganka Mana. but honestly d way you said it sounds somehow atleast you can figure it out a picture dintaπŸ˜‰
reply 0
Anonymous #8 Jan 16, 10:21 AM

Hhh dear poster naga mutane sunata tausarka suna baka haquri it seems like kayi giving up da ita. To ynxu da kayi bayanin abinda kake nufi ni na fahimceka & am ready to shoot my sht.πŸ˜‚πŸ˜‚
reply 0
Anonymous #8 Jan 16, 10:27 AM

Hhh dear poster naga anata tausarka amma it's like kayi giving up da ita. Toni ynxu tinda kaga kayi bayanin abinda kake nufi kuma na fahimceka then am ready to shoot my sht😎😎 if ur interested
reply 0
Anonymous #8 Jan 16, 11:44 AM
Deleted

Hhh eyyah maybe Fatima din itace matarka πŸ˜…πŸ˜… Ka dauka number din in goge?
reply 0
Anonymous #2 Jan 16, 05:30 PM
Anonymous Jan 16, 05:40 PM

Ki tambaya kiji in kina ganin wasa nake. Ana order din mace yanxu yanda ake order din food din. Da ana attaching pic da sena tura miki hoto ki gani
reply 0
Anonymous Jan 16, 05:41 PM

Namiji ynada wani shape ne? Kawai rawar kai ne da ita😞
reply 0
Anonymous #9 Jan 16, 06:53 PM
uncle if u wan see her, book flight cm hm ND see her physically, dats what will determine whether u r serious or not.
reply 0
Anonymous #4 Jan 16, 09:43 PM

Anzo dai dai wajen, dama namiji ya ganka yace shi yake son ka ma yayi rashin kirki ballan tana yaga an mishi tayi. Namiji baya rasa abin gori, nan gaba suna ganin wacce ta fi ta sai su fara cewa "dama Hada mu akayi, ba wani sonta nakeyi ba". Just imagine wai "not that she's fit for me" kasan hakan ne kuma ka Bari kuke ta waya? da fa tayi yadda kace da ba haka ba, sai dai idan kaga ba yadda kake so din bace attitudes ya biyo baya daga wajen ka. Do you think ko wacce mace kace tayi hakan za tayi? Ko Ni ce kallon Mara kamun kai Zan maka ka ce min haka babu suturtawa. You should have ask your Aunt kana son kaga tsawon ta, da shape din ta, ko talk with the girl in a polite way. Ko kai baka San cewa Kunya adon mace bane? kawai sai ta tashi ta Fara juya maka jiki Don kawai kace zaka Aure ta. Tayi blocking din ka kuma kazo kana jin haushin ta, Like are you for real? A dai rinqa adalci πŸ˜’
reply 0
Anonymous #4 Jan 16, 09:49 PM

This is the kind of replies I want, not "Eyyah sorry, she misunderstood you" I bet you need to re-read every word here carefully to understand that you're at fault not her. Like I don't seems to understand some guys that don't really accept their mistake, it's so annoying wallahi.
reply 1
Anonymous #4 Jan 16, 09:52 PM

Not that what she did was right, but then that's not how to approach a girl, you can't be so plain like that at once. Haba mana.
reply 0
Anonymous #2 Jan 17, 07:20 PM

Omoo Namiji na da shape o, height, shape din tumbi, Kafa, beard etc
reply 0
Zaikardi Jan 18, 10:47 AM

But seriously poster if you really like her talk to her understand each other well maybe ka fadi maganar somehow and ita abun da mind dinta ya Bata kenan be open with each other ka mata bayani about what you meant so And then the relationship will work Aure ta kakesonyi idan kuna samun lack of understanding tun yanzu well am sorry to say problem ne xai ta faruwa Allah sauwake Ameen
reply 0

Related Posts


Trending

Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage