Jan 13, 06:46 PM

Our house got burnt today, Innah-lilahi waina iilah rajuuan😭😭

Innah-lilahi waina iilah rajuuan😭😭 Yau mun tashi da iftalai gidan mu yayi gobara Allah ya mayar mana da alkairy🤲👏

Replies

(33)
Jan 13, 06:50 PM
Allah mayar da alkhairi
Jan 13, 06:50 PM
Anonymous #1 Jan 13, 06:50 PM

Allah mayar da alkhairi

1
Ameen ya hayyu ya qayyum
Jan 13, 06:51 PM
Allah ubangiji y mayar d alkhairi
Jan 13, 06:52 PM
Subahanallah😭Allah ya mayar muku da alkarin sa ameen
Jan 13, 06:52 PM
Abubakar Mai-Ralee Jan 13, 06:51 PM

Allah ubangiji y mayar d alkhairi

1
Ameen ya Allah
Jan 13, 06:54 PM
Zahra Haladu Jan 13, 06:52 PM

Subahanallah😭Allah ya mayar muku da alkarin sa ameen

1
Ameen ya hayyu ya qayyum nagode
Jan 13, 07:27 PM
Allah sarki Allah yamar da Abinda yafi zama Alkhairi
Jan 13, 07:27 PM
ayya ameen I feel your pain qadarane Allah ya maida muku alkhaire
Jan 13, 07:45 PM
Allah y mayar da Alkhairi
Jan 13, 07:46 PM
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah ya mayar muku da mafiyin abin da aka rasa. Allah kuma ya kiyaye gaba
Jan 13, 07:48 PM
Allah mayar da alkhairi
Jan 13, 07:55 PM
Allah ya Baku ikon CIN wannan jarabawar.
Jan 13, 08:10 PM
Allah ya mayar da alkhairi🤲
Jan 13, 08:11 PM
Ameen ya rabbal alamin
Jan 13, 09:30 PM
Amin Allah ya mayar da alkhri ya kiyaye gaba
Jan 13, 09:57 PM
Umar Abdulsalam Jan 13, 07:27 PM

Allah sarki Allah yamar da Abinda yafi zama Alkhairi

1
Ameen ya hayyu ya qayyum nagode
Jan 13, 10:46 PM
Allah ya mayar maku da mafi alkhairi, Allah ya kiyaye gaba
Jan 13, 10:51 PM
Allah ya mayar da mafi alkhair Allah kuma y kara kiyayewa
Jan 14, 05:02 AM
Mimie Jan 13, 10:51 PM

Allah ya mayar da mafi alkhair Allah kuma y kara kiyayewa

1
Ameen ya hayyu ya qayyum nagode sosai
Jan 14, 05:02 AM
Muhammad najib Jan 13, 07:55 PM

Allah ya Baku ikon CIN wannan jarabawar.

1
Ameen ya Allah nagode sosai
Jan 14, 05:03 AM
Zahra Haladu Jan 13, 06:52 PM

Subahanallah😭Allah ya mayar muku da alkarin sa ameen

1
Ameen ya Allah nagode
Jan 14, 05:04 AM
Anonymous #2 Jan 13, 10:46 PM

Allah ya mayar maku da mafi alkhairi, Allah ya kiyaye gaba

1
Ameen ya Allah nagode
Jan 14, 05:10 AM
Allah ya mayar da Alkhairi
Jan 14, 05:36 AM
Marierie Jan 14, 05:10 AM

Allah ya mayar da Alkhairi

1
Ameen ya Allah
Jan 14, 06:12 AM
suhanallah..Allah mayar da alkhairi
×