funπŸ˜‚πŸ˜‚ tsokanace zanyi nikam πŸ˜…
Baby girl Jan 13, 08:38 AM

funπŸ˜‚πŸ˜‚ tsokanace zanyi nikam πŸ˜… 0

me: baby in baka/baki yi wanka da ruwan sanyi da sanyin nan ba to bani bakai/bake😎 reply as my babyπŸ˜‚....
post

Replies

(15)
Seeyermerh Jan 13, 08:45 AM
hhh Ashe ba sona kk ba knn Bby Tom shknn allah y hada kowa da rabonsa
reply 0
Jibril saeed Jan 13, 09:08 AM
from my location sai dai ki mutu mushe.🀣
reply 0
Muhammad najib Jan 13, 09:54 AM
ruwan sanyi a wannan yanayin zai iya kashe mutun kam
reply 0
Zahra Haladu Jan 13, 09:54 AM
Ok Allah ya raka taki gona
reply 0
Umar Abdulsalam Jan 13, 10:12 AM
zan iya komai akanki
reply 1
Zahra Haladu Jan 13, 10:35 AM

Hahahahaha kaga masu yi dan Allah πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ To Allah yasa ya kai zuciπŸ˜…
reply 0
Bhintou abeeher Jan 13, 10:41 AM
Allah ya kiyaye hanya πŸ˜‚πŸ’”
reply 1
Baby girl Jan 13, 11:48 AM
Baby girl Jan 13, 11:49 AM

how???πŸ˜‚ ai soyayyace, soyayya kuma bata kisa
reply 0
Baby girl Jan 13, 11:49 AM

Allah yasa da gaske kk πŸ˜‚
reply 0
Muhammad najib Jan 13, 03:22 PM

hmm am just joking, mu kayi ma a aikin banza balle me dalili
reply 0
Umar Abdulsalam Jan 14, 05:20 AM

yakai zuci Mana Ana sanyi zanfita naje niman kudi kuma nakai mata
reply 1
Umar Abdulsalam Jan 14, 05:21 AM

nayi abinda yafi hakama akanta
reply 1
Zarah fateh Jan 14, 06:36 PM
naka wasa nehπŸ˜‚
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage