Miji na gari
Beelerh Dec 29, 11:01 AM

Miji na gari 2

Ya Allah bless us with miji na gari ya hayyu ya gayyum.
post

Replies

(58)
Ummu-Salmerh Dec 29, 08:28 PM

shikenan mene?
reply 1
Nameer Dec 29, 08:36 PM
It's like u are not interested.
reply 1
Fadeelahhh Dec 29, 09:12 PM
Ameen Ya Zaljalaali Wal Ikram 🙏❤️
reply 1
Baffancy Dec 29, 09:41 PM

kinga ki tsaya kuyi magana mana a fahimci juna idan Allah yayi saiki ga gaba dayanku kuna dariya wata rana a lkcn d ni bana nan sai iya ku kadai
reply 2
Baffancy Dec 29, 09:42 PM

kawai duk mu rage buri sai a samu maslaha ko y kika gani
reply 0
Umaimerh adam Dec 29, 10:12 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲
reply 0
Maryam Sulaiman Dec 30, 09:33 AM
Ameen ya rabbi
reply 0
Rahama00 Dec 30, 09:55 AM
Amin ya Rabbi
reply 0
Zahrau haladu Dec 30, 10:25 AM

No she's interested mana
reply 2
Zahrau haladu Dec 30, 10:28 AM

Dan Allah ki tsaya kuyi magana ta fahimtar juna tunda da gaske yake
reply 2
Zahrau haladu Dec 30, 12:56 PM

Gaskiya kam kawai a fito
reply 2
Zahrau haladu Dec 30, 01:04 PM

Hakan wallah shiyasa muke wahala kuma kowa yaki yadda shine mai laifi balle a gyara idan kuma bamu yadda ba bazamu taba gyarawa ba Allah ya sa mu dace kawai
reply 2
Zahrau haladu Dec 30, 01:06 PM

Ameen but are u sure kai na gari ne and ya ake gane mata ta gari pls
reply 2
Yazeed Dec 30, 02:19 PM

A,a bance ni nagari bane saboda duk Dan Adam is not 100% but am always try to be one inhar kana kiyaye hakin Allah kana Addu,a shima Allah zai taimake ka maganar yanda ake gane mata tagari sai ka zauna sa mutum sai kafara fahimtar hali da tarbiya dakuna addu,a tunda rayuwar ta chanxa wani a fuska kamar na Allah sai bayan wani lokaci sai kaga hali ya fito fili prayer is the key
reply 2
Yazeed Dec 30, 03:19 PM
Sayyid hamzah Dec 30, 03:43 PM
sai kuyita cewa maza na gari kuma fah
reply 1
Zahrau haladu Dec 30, 05:50 PM

To Kuma ay haka kuke fada mata ta gari but insha Allah zamu zama na gari baza de mu taba zama 100% Amma idan mukaji tsoron Allah muka kiyaye dokokin sa sai Allah ya temake mu Allah de ya bawa kowa dai dai da shi and ba a yiwa Allah wayo Kuma ya Riga ya fada maza na gari na mata na gari ne haka mazan banza na matan banza ne Allah ya sa mu dace
reply 1
Zahrau haladu Dec 30, 05:51 PM

Yawwa to be serious 😁
reply 1
Baffancy Dec 30, 07:45 PM

🤣🤣🤣🤣🤣 wa yaga su Baffa a uncle
reply 1
Eysher66 Jan 1, 02:46 PM
Aameeen ya rabbil izzati ❤️🤲🏻
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage