Miji na gari
Beelerh Dec 29, 11:01 AM

Miji na gari 1

Ya Allah bless us with miji na gari ya hayyu ya gayyum.
post

Replies

(58)
Seadah Dec 29, 11:15 AM
Ameen ya Hayyu ya qayyum
reply 2
Zahrau haladu Dec 29, 11:20 AM
Allahumma Ameen ๐Ÿคฒ sis Muna godiya da addu'a Muma Allah ya sa mu zama na gari a gare suuu
reply 3
Umar Abdulsalam Dec 29, 12:16 PM
ameen muma yahadamu da mace tagari
reply 4
Nameer Dec 29, 12:33 PM
Ameen ya Allah.
reply 2
Seeyermerh Dec 29, 12:39 PM
Amin ya Allah
reply 1
Meenerh MG Dec 29, 12:39 PM
Amin ya Allah
reply 1
Beelerh Dec 29, 01:02 PM
Trustee Dec 29, 01:14 PM
Muma ya bamu mata nagari Masu son mu for how we are......
reply 4
Baffancy Dec 29, 02:39 PM
Miji na gari yana biye daku wlh kawai matsalolinku ne sunyi yawa wanda take sonku tsakani d Allah bashi kuke so ba watakila kodan baya d kudi shiyasa amma wlh wlh wlh majority mata su suke barin damar su ta wuce su kuma tazo tana neman miji na gari....yanxu gashi dai kinyi magana d ace waji zai ce yana sonki anan din sai ki hau yanga kuma to mudai gsky shawararmu anan bama so mu hada kuma daga baya ace kun kasa dai-dai tawa...kunga baza muji dadi ba nasan wlh d maza d yawa d suke so suyi magana Amma kuma maganar zata iya zama matsala a garesu sbd koda sunyi bazasu samu abinda sukeso ba
reply 2
Yazeed Dec 29, 03:19 PM
Ameen ya Allah opposite Gender kuma mata na gari ya Allah
reply 3
Fateema Yunus Dec 29, 04:07 PM
Ameen Ya Rabbi
reply 1
Ummu-Salmerh Dec 29, 05:41 PM

me I'm even confused ma๐Ÿ™„ mata always praying Allah ya basu miji na gari,maza kuma suna addu'a Allah basu mata na gari kuma fa a mazan akwai na garin kaman yanda a matan ma akwai na garin,toh why are they not seeing each other ne?? meyasa basa haduwa?๐Ÿค”
reply 1
Adawiyyahr Dec 29, 06:09 PM
Ameen
reply 1
Ummu-Salmerh Dec 29, 06:25 PM

tau Bari mu nemo bell mu buga kowa ya fito๐Ÿ™‚
reply 1
Baffancy Dec 29, 06:51 PM

kin gane abinda yasa ba'a haduwa shine ku mata you're after money mu kuma maza we're after beauty shine kawai matsalar mu kowa d tasa matsalar...zakiga namiji y hada dukkan wasu Qualities amma in bashi d kudi shikenan bai isa y kula wata ba.....ko kuma kiga mace ta hada dukkan wasu Qualities amma sbd bata da kyau sai kiga muna gudunta kinga dole baza'a haduba....
reply 1
Baffancy Dec 29, 06:52 PM

shine kawai Dan gidana kowa yayi hakuri d wani buri nasa duniyar ma nawa take
reply 1
Saudat abbas Dec 29, 07:03 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum ๐Ÿ™
reply 1
Nameer Dec 29, 07:16 PM

To muna jira. bari in fara dake. yanzu ni kin kwanta mun.
reply 2
Nameer Dec 29, 07:17 PM

Gaskiya kam. burin nan ba inda zai kai mutum sam
reply 3
Anonymous #1 Dec 29, 07:38 PM
ameen
reply 3
Ummu-Salmerh Dec 29, 07:40 PM

eh toh,kusan hakane amma dai ba duka aka taru aka zama ษ—aya ba, kuษ—i ko kyau duka ba shi bane hali mai kyau shine abun buqata,in akaso mutum dan kudi kawai to me zai faru a lokacin da kudin suka qare? (dan komai na duniya qararre ne babu abunda zai dawwama) shikenan sai son ya qare a lokacin? haka ma macen da akaso dan kyawunta,what will happen when the beauty fades away? ay kawai mubi abnda Manzon Allah (S.A.W) ya koyar damu (wato zaben ma'aboci/ma'abociya addini da kyawawan dabi'u) shikenan sai a zauna lafiya Allah yasa mu dace.
reply 5
Ummu-Salmerh Dec 29, 07:44 PM

Tohhh๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚ Na tashe ka toh
reply 2
Anonymous #2 Dec 29, 07:54 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum I seriously want to get married, gashi date din Dana sawa kaina saura 2dayz and am still hopeful that God will do something.
reply 2
Nameer Dec 29, 07:58 PM

Toh ya za'ayi in same ki?
reply 2
Ummu-Salmerh Dec 29, 08:11 PM

duba a bayan ka gani nan ina kallon ka๐Ÿ˜‚
reply 1
Nameer Dec 29, 08:13 PM

LOL. Toh shikenan kin zamar da abun wasa ma
reply 2
Ummu-Salmerh Dec 29, 08:18 PM

da gaske fah
reply 1
Nameer Dec 29, 08:20 PM

Hmm. Shikenan
reply 1

Related Posts


Trending

A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
TELL US WHAT YOU ARE HERE FOR Entertainment
what are your plans for 2025 ? did ur plans work for you this year?? General
## Dear Singles Relationship
Jealousy Advice
Confession! I have to share this with you, please read. Confession
Meye mafita ? Advice
Dua General
Harmony vs Accountability? Please advise me Relationship
bored lets gist Relationship
Giveaway General
I'm in need of Spouse Relationship
hangout Relationship
What is the average budget for a good wedding (not simple but also not so lavish) Marriage
Is it true? Relationship
Feeling lonely General
Why do people feel itโ€™s okay to ignore someone who cares deeply about them? Relationship