Assalam malama good evening pls help me post dis, Dan Allah Maza aji tsoron Allah adaina yaudara pls in kasan Baka shirya aure ba kar kayi Wasa da zuciyan mutum,malama ina dating boifrnd dina for over 4yrs yasan Bana Kula kowa sai Shi yanzu ance infadamasa yafito wallahi tunda namasa maganan ko picking call dina yadaina sai text ya turomin wai he is not financially stable da zai iya aure yanzu Malama abun it hurts da I was thinking of ko Banda kyau ne da zai iya aurena and I really want to get married
Pls hide my ID
hello poster, so sorry about that.but believe wen I say don’t look down on yourself,Allahs time is the best.
This is really heartbreaking gaskiya...But don't let his fault and insecurity bring you down. May Allaah bring you someone better real soon. Aameen 🤲🏽
pls don't be desperate pray and let Allah will be done shi wannan lamarin auren bashi da manual kuyi fata haka shi ne mafi alkhairi a gareki Allah kuma ya mana zabin da babu da na sani a cikinsa gaba dayanmu
poster calm down and relax kawai and know it's hurts now buh just accept it and move on Allah yakawo naki nagari mai albarka.
Amin thank you
Amin yah rabbi nagode
Amin Amma it hurts yaudara ba dadi he makes me feel duk Maza haka suke
it's so sad wallahi, I'm hear for you to see in Zan iya share miki hawayenki but you said you feel duk Maza hka suke, Allah ya saka Miki da alkhairi
Amin thank you for Ur caring,to sharemin hawayen😩
I'm sorry wallahi I don't banga reply Sai ynx rubuta email dinki zanmiki mgn inna tashi DG aiki insha'Allah
habibaumarlamido@gmail.com
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment