Sign In
Register
Create Post
Home
Categories
Create Post
Matchmaking
Meetup
Hadiza Muhammad mamman posts
Posts History
Title:
zuciya
Content:
Wato ita zuciya dake son gaskiya fita take dan neman gaskiyar, kuma sai ta sameta kafun ta samu nitsuwa. Ita kuwa zuciyar da bata son gaskiya, gudu take tana buyawa gaskiyar, kuma har abada wannan zuciyar bata da nitsuwa a cikinta har sai ta amshi gaskiyar. Allah yasa mudace..!🤲
Category:
Advice
Oct 10, 09:09 PM
Title:
Be kind....!🌸
Content:
Some of you were not raised with love that’s why you see someone being nice as you using them or “Shishigi” and I feel so bad for people like that. I was raised with so much love, I have so much love to give, My father raised me to be kind…..!😌 Anything I do or have done, regardless of how I was treated for it I don’t regret it. I would give a kidney and not look back, it doesn’t mean Banda wayo it means I’m kind❤️ Allah ya shirye mu🙏
Category:
General
Oct 9, 10:37 PM
Title:
karya.....
Content:
Baka cika makaryaci ba,Har sai lokacin da zaka iya yiwa kanka da kanka karya😢 saidai ka yaudari kanka amma ba zaka iya ba,cikin duniya zaka iya yiwa kowa karya,amma ba zaka taba iya yiwa kanka karya ba kuma aduk sanda kake yiwa wani karya kamar zaman kana yiwa kanka karya ne,toh kasancewar ba zaka iya yiwa kanka karya ba inaga ya zamanto ciwa kana yaudarar kanka ne, ku daina yaudarar kanka ,shi wanda zaka fadawa gaskiyar fada masa gaskiyar 😀💚 Allah yasa mufi karfin Zukatan mu🤲🏼
Category:
Advice
Oct 19, 09:33 AM
Title:
mata Mu rage kwadayi
Content:
i'll chop this guy money, i'll chop this guy money abii😪 Kina tunanin they won't fine ways da zasu fanshe kudin su right,or maybe karma doesn't have an eye. Ba Kowane Namiji bane will allow you to eat his money for free, Ladies should know this ,if u eat mr A's money and run, Mr B might not be as humble as Mr A....😂 sau tari zakaji wasu yanmata na fadi wane ba'a cin Abin hannun sa haba sister,saboda haka ki kama girmanki da karkibari san Abin duniya yasa ki ringa rokon saurayi saboda gaskiya zubar da class😒 While kece samari zasu na takaran Throwing Ma birthday parties here and there Saboda Rashin sanin darajan kai Da kwadayi, idan an hango ki a fasa ihu ana fada miki "pepper them'kina jin kanki on top of the world with your nose in the air😏,kina kallo haka maza na gari zasu dinga zuwa suna tafiyar su Saboda Tsaban Kwadayi Da Son Abun Duniya Kin Kasa ma Kanki fada😢 Y'all ya kamata mu gane cewa shifa roko bashi da Amfani Most of our ladies Kwadayi ne yake kai su yake Barowa,saboda tsabar Kwadayu da San Abun duniya Sai aje a fada wata hanya ta daban wadda za azo ana da nasani ....... Do you know when sense will start hitting you, When your friends and younger siblings started to settle down 😹
Category:
Advice
Oct 4, 04:38 PM
Title:
Ganin Lefe????
Content:
Ganin lefe is a culture that should be abolished! All it breeds is jealousy and lack of contentment. Ban yarda da wannan Al'adan ganin lefe ba da yawa gulma ne kawai yake Kawo Su .Some pple don't even like u amma za suce munzo ganin lefe , and bcos of this ganin lefe many parents will be putting high hopes for lefe so that pple won't complain and all that😢 “An kawo lefen wanche” Barakallah Allah ya sa albarka. Allah ya basu zaman lafiya” Why do they have to check how many boxes and what’s inside to put “Albarka”? Atampa nawa ne. Wani irin body cream ne aciki. Etc Just to know whether you are responsible enough to take care of her or not because that's the starting point for people to start judging you and her future😏💔 Kwata Kwata banason Wanna Idea na ganin Lefe some see it as an achievement A zo a ga kayan da mijinta yakawo That thing is just rubbish,Su kuma kawayen amarya gulma Sai ayi video a na ta posting a social media Kowa sai ya ga me mijin ki ya saka a lefen ki 😏 That's where all the gulma starts Ai mijin ta atampa 10 kawai ya saya mata (Ashe bai da karfi) It's absolutely for munafurci wallahi . You can Saka albarka wherever you might be🙂 No body Will try that nonsense with we
Category:
Advice
Oct 1, 06:16 PM
Title:
Mutane????????
Content:
Wani Lokaci Idan ka Hadu Da Wani sai kawai kaji Ya darsu Aranka 🥰 irin Mutanen Da Kake Bukata Arayuwar ka Kenan Saboda Suna da Wata baiwa Ta Musamman da zasu Canza Yanayin ka Da Zarar ka Kallesu Su Saka Dariya 🤓 Su Saka jin nishadi🤩 Sannan Suyi Mu'amala dakai ta Mutuntawa😚 Komai sukayi Sai ya burgeka saboda yayi dai-dai Da Ra'ayinka Wani bacin rai,Tsoro,Duk Sai Su kau🤗 idan har kayi dacen mallakar daya daga cikin irin wannan mutanen arayuwarka To karka sake Karabu Dasu🥺🥰
Category:
Advice
Sep 30, 10:33 PM