Baby girl posts

Posts History

    Title: lets break the silence please😥
    Content: why is this forum too silent and empty these days? whats wrong? Jo Baku d data ne? 😂 duk wanda bashi da data should raise up his hand am gonna do giveaway😂
    Category: General Aug 9, 09:16 AM
    Title: 🥺🥺🥺
    Content: What's inside this world da xamuyii ta wahalar da kanmu akan abun dunia? In fah muka yii hakurii mutuwa zamu yii dukka!!! Xamuje inda bazamu dawo ba... Last Ramadan was with my Mum ita take tashin mu sahur all those Ramadan ba mu ta6a makara ba, banta6a Axumii daure ba tunda nake tare da ita.. But this Ramadan where's she? She's gone! But physically, saboda virtually she's in our breath. Muna matukar kewarki mummy!!! Duniyar ba dadii tunda kk tafii.. Ubangiji Allah na roqeka da sunayanka masu albarka wanda ka kira kanka da su, ko k sanar acikin littafin ka , ko ka sanar da wani daga cikin halittar ka, ya Allah ka qara jaddada Rahamarka, Saada dakuma Salama acikin makwancinta da sauran musulmi baki daya. Allahumma Ameen.
    Category: General Mar 23, 07:57 AM
    Title: tashi sahur
    Content: Masu Son a tashe su sahur lokacin Azumi, zasu iya yin Booking tun yanzu🤪 Flashing 1500 Full kira 3000 Kada Ku damu INA karbar transfer. Sai na ji Ku.
    Category: Entertainment Mar 16, 11:00 AM
    Title: ZAMFARA STATE PEOPLE😅
    Content: Buba da Ilu Zamfarawa ne, abokan juna, suka zauna, suna hira. Can sai Ilu ya ce: “Buba in ka tsinci jikkar kudi, nawa kaka ba ni?” sai Buba ya ce: “Ilu taro ni ka ba ka walla.” Ilu ya ce: “Buba ka ba ni taro mana tun da jikkar kudin ta maigidanku ta?” Sai Buba ya ce: “Kai taron na maigidankuna?” Sai fada ya kaure a tsakaninsu, su ne har gaban alkali😂
    Category: General Feb 13, 10:56 PM
    Title: Your shoe size as a lady
    Content: Takalminki size dinsa 37/38 ne koh kema gardiya ce🧑‍🦯🤣🧑‍🦯
    Category: Entertainment Jan 23, 04:41 PM
    Title: ON MY WEDDING DAY..😂
    Content: 😊Nifa Ranar Bikina Kafin Abaka Abinci🍱🍽️ Sai Anbaka Speaker🎤 Kafadi A Ina Kasanni🤣🤣🤣
    Category: General Jan 21, 12:26 PM
    Title: How sokoto girls speak
    Content: Sokoto girls be like... Ke wallahi mota aggarai kuma turanci shi kai sannan iPhone shi ka riqo, qasaw waje yayi karatu, ni wallah birgeni shi kaii, ina zan samu lambatai😁🙄 Ku hito mu ganku 😏
    Category: General Jan 17, 09:16 PM
    Title: 🏃🏻‍♂️KU TSAYA GUYS🏃🏻‍♀️ 🦜INA DA MAGANA AKAN SANYIN NAN🦜
    Content: Malam Baza kasan Ana sanyi ba ⛄😬 saika leqa window da Daddare 🌚 kaga Aljani 👹 Da Rigan sanyi 👕.......😒
    Category: General Jan 16, 07:46 PM
    Title: 🏃🏻‍♂️KU TSAYA GUYS🏃🏻‍♀️ 🦜INNA DA MAGANA🦜
    Content: Wai Meyasa ba'a siyar da tsire Sai dare yayi 🤔🙄🚶
    Category: General Jan 14, 08:22 PM
    Title: fun😂😂 tsokanace zanyi nikam 😅
    Content: me: baby in baka/baki yi wanka da ruwan sanyi da sanyin nan ba to bani bakai/bake😎 reply as my baby😂....
    Category: Entertainment Jan 13, 08:38 AM