Ya kuka dauki kyauta a soyayya
Na lura kusan mafi yawan soyayya maza ake bari dayin kyauta wa 'yan matansu, su matan basu damu da yiwa mazan ba (bance dukan mata haka suke ba).
Ni a nawa bangaren kyauta tana daya daga cikin abunda nake auna soyayya, hankali da tarbiyya, ina da yawan kyauta (ba yabon kai ba, amman har Mamana ta gayan haka).
Ya ka dauki kyauta a naka bangaren?
Ya kika dauki kyauta a naki bangaren?
Zuciya nason Mai kyautata mata
once in a while kyauta nada kyau
Abun da mata basu gane ba kenan, gani suke kaman mazan ne kawaii ya kamata suyi kyautan. Some feel mazan zasu raina kyautan buh little did they know maza appreciate sosai wlhi
wlhi kam
I can agree with u but the male own should be more.is good for both gender cos it even increase the love
Chabb nidai kam Ban taba soyayya wacce ake kyauta ba ni idan na bayar fine Amman Allah bai hadani da masu kyautar 😂Wallahi idan naga Wanda nake Tare dasu yanda ake kokarin kyautata masu abun har burgeni yake 🥲koh Rose 🌹 ba’a bani 😂
Allah sarki ex dita wlh yarinya nan akwai kirki sosai baxan iya cewa komai ba amma Allah ya miki albarka 💔😍
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment