Mata ta tafiya yin tusa
Anonymous Jan 19, 05:12 PM

Mata ta tafiya yin tusa 2

Please kuban shawara. Mace na aura mara kamun kai. Bata jin kunyar yin tusa a gabana. In nayi mata magana tace wai ya tanajin tusa zata ki tayi bazata cutar da kanta ba. Abin yana bani haushi walh banson wannan rashin kamun kan wallahi zan iya rabuwa da ita akan wannan abin. Mene abun yi?
post

Replies

(29)
Sgabdo Jan 19, 05:36 PM
lols... Lols... Lols.............. Kai Ana Abu A Duniya
reply 0
Zahra Haladu Jan 19, 06:14 PM
Ohhh ikon Allah wato idan da ranka ba abunda bazaka karanta ba Haba dan uwa yanzu wanan abun ya kai ayi saki? To ni de naji an ce wai duk ma'auratan da basa ma junan su tusa to suna boye ma Juna abu Allah ya kyauta ameen
reply 1
Saudat78 Jan 19, 06:32 PM
hmmmm Allah ykauta
reply 0
Ilhama Usman Jan 19, 06:38 PM
aa mallam kayi hakuri abun baikai nan ba ku zauna kuyi magana na fahimta komai zai daidaita Amma saki ba shine maslaha ba
reply 1
Jibril saeed Jan 19, 06:58 PM
bodara kenan sai hakuri.buy earpiece and good room freshener
reply 2
Sadeeqsak Jan 19, 07:01 PM
😂 subhanallah. kayi haquri dan uwa, ba rashin kamun kai bane, buqata ce da take bujurowa kowane dan-adam wani ya iya riqewa wani bai iya ba. Ka fahimtar da ita a wayance, amma kar ka bita ta sigar kushewa da kyamata. in taqi kaima kawai ka bugo mata taka a baki 😂😀
reply 4
Yazeed Jan 19, 07:07 PM

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Wlh abun dariya baya karewa daga tusa sai saki
reply 0
Anonymous #3 Jan 19, 07:44 PM
🤣🤣poster I grow up watching my parents do competitions with it🤭if she does it, he will do it too😅 and they have been married for 25 years now, so she is being herself around you because you are her husband so think before making the mistake of ending your marriage
reply 0
Zuwaira Yusuf Jan 19, 07:45 PM

🤣🤣yes, he needs one🤭
reply 0
Anonymous #1 Jan 19, 07:48 PM
wahala b lyk tusa a gaban mini🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣Kai ma kayi mana, Hala baka tusa ne
reply 0
Anonymous #4 Jan 19, 08:30 PM
I don't see anything wrong in that in de tusan ne kawai problem dinka in Bata yi a gaban ka ba a gaban wa zata yi Ina ga baka taba raka ta bayi bane ko ka zauna a chiki da ita
reply 0
Seeyermerh Jan 19, 08:43 PM
gaskia bata kyauta ba Amman ni inah ganin ai an riga an zama daya
reply 0
Nasssss9 Jan 19, 09:02 PM
Ayi maganan Gaskiya anan, abinda take ba kamun kai bane saboda idan normal ne a wajen wasu, fuck up ne awajan wasu. Amma Dan uwa idan ka saketa yanxu, Friends da abonan arziki da iyaye ko kuma takai ga anje court, me zaka fadama jama'a??... Jst sit and talk like Adults and find a solution kawai
reply 1
Baffancy Jan 19, 11:06 PM
🤣🤣🤣🤣🤣🤸🤸🤸🤸🤸🤸 Kai jama'a wlh a wanga shekara ba abinda y bani dariya irin wanga post........to kai poster bakaji ance tusar ma'aurata kara musu lfy take ba.....shawara kawai kasayi facemask ka dinga sawa ka kyaleta tayi tayin abarta🤣🤣🤣🤣
reply 0
Zarah fateh Jan 20, 02:55 PM
Allah kyauta😹💔
reply 0
Anonymous #5 Jan 21, 10:39 AM
Hehehehehe because of Tusa😹😹. I have a friend competition tin Tusa take da mijinta. ko Yana wajan aiki he will call her Jaan nayi Tusa and dey will both laugh😹and you're here saying you can Divorce a woman because of this halan baka call of nature ko😒
reply 0
Yazeed Jan 22, 01:08 PM

😆😆😆 Nikam dariya yabani
reply 0
Saniieam Jan 23, 02:36 PM
Amma gaskiya kana bukatar ganin likitar kwakwalwa. Kuma baka jin kunya ka tube tsirara ka kwanta da ita ? Gaskiya kai soko ne . I'm sorry for my comments amma hakane ya dace da kai. Akan tusa wai zaka iya sakanta. Kun mayar da saki kamar sayan kosai. Kai har kashi ma kanayi ba iya tusa ba.
reply 0
Anonymous #2 Jan 24, 01:26 AM

Man, calm down! This is absolutely disgusting. She has to respect his likes and dislikes. Tinda ya nuna mata baya so ya kamata ace tanada hankalin denawa a gabansa. She can gently get out of his sight tayi abinta. If she does it ba mistake, that is understandable. Ko ni banson irin wannan shirmen. Mace me hankali bazata dinga wannan halin gaban mijin ko yaushe ba kuma bayan ya nuna mata baya so!
reply 1
Saniieam Jan 24, 07:26 AM

Matsala ta itace saurin kawo maganar shika akan abinda za'a iya zama a gyara. wani tabbaci yake dashi cewa ba irinta zai iya sake aura ba? Shika halal ne hakan bai zama dalilin da komai na iya zama sanadiyan yin shika ba. Haba dan Allah. Mu kadai muke aure ne. Magana kadan sai shika, kuskure kadan sai shika. Yara mata yan kasa da shekaru 23 sun zama zawarawa karfi da yaji kuma yawanci da yaya. Su kuma mazan basu kulawa da yayan. Kowa zai mutu ya girbi abinda ya shuka.
reply 0
Anonymous #2 Jan 24, 10:31 AM

Kaine kake ganin abin karamin abu. Bakasan in mutum baya son abu haka me yake nufi ba. Ni walh in mutum yayi tusa a gabana mutuncinsa da nake gani mugun zubewa yake. Bazan iya zuwa wajen cin abinci naga me siyar da abinci tayi tusa na iya cin abincin ba. Ai akwai abinda privately mutum ya kamata yayi su. Mata wasu in ba maganar saki akai ba, basuda hankalin in kace baka son abu su yarda da gaske baka so, se suci gaba da yi. Hankali ai wani abu ne.
reply 0
Habebaahh Apr 8, 03:39 PM

Allah ya shirye ka kam😂😂
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage