I really don't why but am Soo into chubby guys Wlh brown skin and more ace yanada saje kuma matured ace irin 30 and above in nan they are so breath taking wollah sun iya love and caring am so dying to have one if have this qualities halla me Amman de make sure u have something doing Tunda baza muci kan mu in mukayi aure 😂😂
Allah ya baki.
To Allah ya hada ki da nagari
😂😂😂
Allah ya kawo miki mafi alheri wanda ke ma spec ɗin shi ce ke
Allah ya baki na gari
allah baki na gari dan lukuti
Allahh ya kawo nagari
Wannan shine magana fa 😂
Allah y hada ki da nagari
ice dai kema ‘yar sukutar ce 😀
MashaAllah
😂
thank God am not chubby 😜😜
Allah yabamu sister😂😂
hmmmmm
Amin fa
Allah ya baki na gari
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment