Assalamu Alaikum,
shin buga-buga tana iya riqe aure, don yanzu bani da cikakken abun yi. Don ni ina da gida babba amma ban samu cikakken abun yi ba. zanbiya aure.
buga buga kamar yaya? idan zaka iya ciyar da mutum hudu a rana ba tare da ka jigata ba cima kuma irin ta rufin asiri ba lallai sai chab kololuwar dadi ba aa yadda dai zaayiwa talauci barazana sannan zaka iya fitar da kudin wanki da guga kitso da lalle wann ma ba kullum bane dan ihsani haka da zaka dan dinga yiwa matar kamar ko wata haka ta dan rage in tana bukar wani abun kudin magani tho shima ba kullum ba dadai yan abubuwa haka marasa nauyi if you can afford to zaka iya.
To buga buga bawan Allah to ni de a tawa fahimtar gaskiya bana tunanin Zata iya ruqe maka aure saboda zaka iya fita baka samo komai ba idan Allah bai hadaka da matar da Zata fahimce Kaba zaman bazai muku Dadi ba da dai ka nemi tsayayyar Sana'a komai kankantar ta ka fara zai fiii
to Dan uwa ni a shawarata in dai har ka samu mai sonka d gsky to k fada mata halin d kake ciki indai t fahimceka to kayi aurenka sbd wani lokacin arzikin ka yana tare d matarka zuwanta sai kaga Allah y buda ma....Amma tsayawarka haka d tunanin sai kayi kudi zakayi aure to wlh lokaci bakai aune ba zai cimma duk da nima dai ba auren gareni ba kuma nima buga-bugar nake amma Ina d yakini d kyakkyawar niyya zanyi aure nan d shekara mai zuwa.....kawai muyi addu'a Allah Mai ji ne kuma mai amsa bukatar bawansa ne akan dukkanin wani abu n alkairi..
in har bugs buga zata ciyar da Mutum 4 baka takura bah and diaper na yara da sutura why not
Auren kan iya zama silar qarshen buga buganβ¦ keep on π€²
Thanks sis
Na ur dad build it for u ? if not then if u can build a house with bugabuga them u can handle marriage with the same bugabuga π
π
yep, kuma yai retire so bashi karfi yanzu. Ni kuma zan shiga NYSC ne, shine nake tunanin na fara neman auren. π
That's why I'm seeking for your advice.
Of course you can but advicibly you should first get a stable business then and make sure that you are comfortable with with it and it's good enough to take full responsibilities of your future home
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment