Peoples with their beliefs in malams
Anonymous Dec 17, 10:01 PM

Peoples with their beliefs in malams 5

Regarding that post about stars, hmmm shirk tayi yawo Allah ubangiji ya sa mufi karfin xuciyar mu,from the day you start going to that malams with big bubu sitting on the mat wollah you have become nothing but useless,This very thing once happened to me,I have dated this guy for almost 5yrs since he was in school har time en daya gama school and his service,duk family nasa sun sanni haka nawa sunsanshi mutanen nan basu tashi cewa niba Alkhairi ce agaresa ba wai seda akayi musu maganar aure shine his mom and his grandma said that niba Alkhairi bace agaresa sunje wajan wani malami ya duba musu ende akayi auranmu to babu abunda xefaru face tashin hankali da talauci,haka munaji muna gani suka rabamu so wollah peoples mufarka etafa axabar ubangiji da ake fada ba karya bane akwaita amma mutane mun manta abunda yakawomu duniya mun bige dason duniya ba aiki se xuwa gurin bokaye da yan tsibbu munayin shirka So wait people with this attitude of xuwa gurin boka why not sudinga ganawa da ubangiji?Allah de shi kyauta sukuma masuyi ubangiji ya basu ikon tuba cikin gaggawa
post

Replies

(8)
Haidar Ali Dec 17, 10:22 PM
Ameen ameen. Wasu rashin fahimtar addini ne koh son zuciya ke sa su bin malamai da bokaye wasu kuma gajen hakuri ke sa su. An mika ma Allah lamarin amma an kasa jira sai kawai abi boka. Kin san dan adam da gaggawa, Shi kuma Allah ba a ƙayyade masa lokcin da ake so abu ya yiwu sai lokacin da Ya so. Shi yasa kullum addu'ar shine kada Allah ya jarabce mu da abin da zai taɓa imanin mu.
reply 1
Saudat Mansur Dec 17, 10:22 PM
Ameen ya hayyu ya qayyum
reply 1
Nyla Aliyu Dec 17, 10:49 PM
Ameen ya Rabb, Allah sa mufi qarfin zuciyoyin mu
reply 1
Seeyermerh Dec 17, 11:02 PM
Amin dai dan wallahi duniyar ta lalace saboda ni banzaci anayi a gaske ba Wlh sbd sometimes zan nacewa wai dagaske akwae masu zuwa gun malan ba malan bane ba saidai boka sbd malan nasiha akeyi
reply 1
Mmi Dec 17, 11:09 PM
Well said, a visit to a soothsayer without even believing what the soothsayer says; sallar mutum na kwana 40 bata karbuwa kuma dole sai mutum yayi sallar, in kuma ka yarda da abun da ya fada kayi shirk, just because others are doing it doesn't mean it's lawful for you to do it, haram is haram !!! Allah yasa mufi karfin zukatan mu Ameen....
reply 2
Anonymous #1 Dec 17, 11:42 PM
I have never had of this 🌟 sai da wata cousin dina naji tana magana, is like kaman ma zuwa suke suna duba na each and everyone of the family. I was like ok dama stars din dake sama mutane ne sai dana tambaya mamana shine take mun bayani wai shirka ne. kinga a famiyn ka ma zuwa ake ana duba me mutum zai zama saboda rashin imani
reply 2
Fauziya Dec 18, 07:32 AM
ameen fa
reply 1
Meenerh MG Dec 20, 01:43 PM
seriously it’s even getting worse each and every single day… da wuya ki kasa mutane Kashi goma baki samu kashi bakwai masu zuwa gun malamai ba daga mata har maza … abin sai de addua
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage