May 28, 01:07 PM

REMEDY FOR BODY ORDOUR

ki samu alum ki dunga jika shi in a bottle Sai ki dunga wanke jiki dashi idan kin gama sai kiyi wanka you can do it twice in a day, and regular shaving. I repeat shaving is very important

Replies

(3)
May 28, 01:36 PM
Thank you ni sai naga harda qazanta wlh
May 28, 01:50 PM
gaskiya akwai qazanta kam.kuma takama tsarki da kyau pls is very neccessary.takama anfanin da turaren wanka,madarar turare dasu humra.Allah shi yayemata
May 29, 05:41 AM
Tayi avoiding amfani da sabulu masu karfi kuma marasa dadin kamshi especially na bleaching saboda suma suna kama jiki sosai.
×