Content: |
salam,
for the past years i have been bothered about something very strange about me kawai hakanan bana san mata, i am 28 an fara min maganar aure a gida. i tried talking to someone about it ya fara ce min i am gay abun ya bani haushi shiyasa bana san yin maganar da mutane soboda they will start judging me. there is nothing gay about me infact i hate gay more than females. the last time i made a similar post negative replies na samu so please no bad comments this is something serious kuma ba wai ina yi bane da niyar zagin mata please i want answers from men idan wasu a cikin ku feel this way please comment lets discuss. idan normal ne in sani if not kuma in nemi solution.
thanks. |