Content: |
I'm a divorcee ,bantaba haihuwa ba. Though I had a miscarriage before we got separated with my ex husband.i haven't been into any relationship since my divorce.All I did was focused on my career.I met this man through a dating app, all was going well.Thinking I found the right one,not until he told me that he loves me but inyatuna cewa kwanciyar aure yashiga tsakanina da tsohon mijina sai yaji kyama that bayason yarunga mun wani kallo.And bayason ya tuna haka shi kallon dayakemun yanzu irin kallon wacce bata taba auren nan ne ba. I felt bad and told him does he really love.At some point banga laifinsa ba saboda bakowani namiji nada nashi muradin.Saina mishi uzuri nakuma nuna mishi shi aure ba'a yinsa idan zukata basu aminta da juna ba.Inzai aureni Yana kyamata to gara yasamu wacce bata tabayin auren ba.Ni zan iya hakura. Na tunatar dashi tunda na rabu da mijina kusan 4 years hannuna babu namijin daya balle haryakaiga anyi sexs dani. Narike mutuncina Kuma ko mutuwar aurena kaddara ce.As time goes on dai,things didn't go on well and we broke up. Nayi addua Allah yasa hakan shine Mafi alheri. Then I met the last one whom was a family friend.we fell in love, inyazo zance cikin parlor muke hira.Bamu taba fita tare badai. Last last he asked to sleep with me and told me he's not ready for marriage.wai yaga ni bazawara ce, zawarawa sunfi dadin sha'ani.I am in pains wallahi I want to fall in love and get married again and have my own kids.Amma nayi Imani Allah zai dubeni. Meyasa divorcees ba'a daukarmu mutanen kirki?? Akwai nagari dayawa agari. |