Khadijat haruna posts

Posts History

    Title: Kuskuren da wasu iyaye keyi wa yaransu kuma a ganinsu gatane?
    Content: Kk I hav dis frnd of mine dat a gidansu sai ana saura wata daya koh Sati uku bikinsu Suke fara shiga kitchen koyan girki, amma magana ta domin Allah cikin wata daya har ki iya kimanta abunda zaki zuba a cikin abinci?? Wallahi it's hardly possible, ko kaje gida ka tarar uwa na bakin murhu ya na kishingide a daki uwar tayi mata girki toh wallahi dis is not gata , kokuwa a cika gida da yan aiki wata har ta zama budurwa zatace miki wallahi I have never been to d kitchen to cook? hmm, ko kije tana Mama deluwa yar aikin mu ba batamin rai kaji iyayen na zagi ubanta wallahi ba gata bane, ko yaro yana nikam banjin zuwa islamiyah koh boko yau for no jst reason sai kaji uwar na kwanta kayi barcinka da mama??, gaskia all dis are so wrong sai yaro ya tashi ya zama wayward azo ana Dana sanin. Allah ya shirye mu baki daya ya bamu zuria nagari.
    Category: Lifestyle Apr 30, 10:08 PM
    Title: Yadda ake daukan duk yanmatan Jamia koh wanda sukayi jamia yan iska ne.
    Content: So dis is my experience in jamia Wani mutum ne wai shi Musa he shld be in his 40s lokaci ina final yr Dina yazo masters program in my uni, was coming bck frm evening lectures muka hadu ya nuna yana sona mukayi exchanging contact, nikam ma I forgot his name so I dnt save his numb. First zuwanshi hira na fita a gaban hostel dinmu muka gaisa a motar sa kawai naga he wants to touch mi na bata rai na fita bamu sake haduwa bah kawai mezai faru wasu yanmata biyu sukasameni a hostel wai wani Musa Dan masters yace am his galfrnd ba abunda baiyi dani bah I got so hurt dis is some1 dat tun ranar I never picked his call, kawai ai sai na kirashi nace don Allah let's meet mana bayan magrib b4 insha he got excited ya rinka murna nd I begged d gals to be their leta bayan magrib na hada yan matan hostel dinmu mace su Boye let mi reach 1st to cut d story short yasha duka ranar a hannun mu kuma nakai case din security affairs din skool namu. Pls not duka yan matan da sukayi jamia ne yan iska bah.
    Category: General Apr 30, 01:30 PM