Officialauthorhsh posts

Posts History

    Title: Kindness (Kyautatawa)
    Content: Shifa kyautatawa nada dadi. Bawai kadai mata ne keson kyautatawa ba. Su kansu maza naso. Ba Yanda za ai saurayi yaringa kyautatamiki kowani lokaci sai har idan kema kina kyautatamai. Sabida kyauta ita ke kara dankwan soyayya, kauna dakuma kulla alaqa mai karfi. Atleat ko katin N100 ko abun N1000 kika siyawa namiji zaiji dadi sosai. Ba kullin ke abaki ba, inkuma ba'a bayarba kice maza are stingy. Kedai marowaciya ce kawai shiyasa kike kallon saurayinki matsayin marowaci. Matan da ke bayawrwa suma ana basu. Shine rayuwan kawai.
    Category: Advice Mar 30, 11:34 AM
    Title: Let Be Helpful To One Another
    Content: Yamu Musulmai, Yakamata Mu Jajirce Wajen Taimakon Junanmu, Musanmamma A Wannan Yanayi Da Ake Ciki Na Rashin Kudi Dakuma Matsalan Tsaro. Ubangiji Allah Yasa Mudace. Ameeeen Ya Hayyu Ya Qayyum
    Category: Advice Feb 22, 02:43 PM