Sayyid hamzah posts

Posts History

    Title: i'm back
    Content: hello guys kun jini shiru kwana biyu ko toh gidan kakata aka kaini
    Category: General Sep 30, 02:30 PM
    Title: i want to become a matchmaker
    Content: guys ina neman shawarar ku inaso na fara hada aure wlh abun yana damu na Mata na kukan aure maza nayi I will use my energy and resources
    Category: Marriage Feb 28, 01:44 AM
    Title: Labari da Dumi-Duminsa!!
    Content: Labari da Dumi-Duminsa!! Matar nan da take bada maganin mallakar miji.jiya mijinta yasake ta saki 3 😂😂😂😂
    Category: Entertainment Jan 21, 07:57 PM
    Title: Our house got burnt today, Innah-lilahi waina iilah rajuuan😭😭
    Content: Innah-lilahi waina iilah rajuuan😭😭 Yau mun tashi da iftalai gidan mu yayi gobara Allah ya mayar mana da alkairy🤲👏
    Category: General Jan 13, 06:46 PM