IamHamid posts

Posts History

    Title: Meyasa matan Arewa suke saka too much priority akan Aure?
    Content: Naga most girls of other ethnicity are more inclined towards career, education and other self priorities even at adult age amma matan Hausa suna kai wa 20 se su fara maganar aure, basu aje komai ba ko means of income wasu basu da shi se Aure Aure Aure kawai. kuma auren su yafi saurin mutuwa. shin meyasa suka damu da aure too much haka?
    Category: Marriage Aug 27, 05:33 PM