Zeeha posts

Posts History

    Title: Parents treating siblings differently
    Content: I really don't understand why parents treats siblings differently. I know a family su biyar ne yaran,mata 4 namiji 1. The four girls are very obedient suna da hankali sosai but the the boy sai a hankali ga shaye shaye da rashin kunya wa iyayen idan ya sha ya bugu sai yazo ya zagi maman su ya ci Mata mutunci wlhy he always makes her cry but duk da haka tafi son shi,if those 4 girls make little mistake you know nobody is above mistake a rayuwa,haka zatayi ta musu fada sometimes ma haka kawai zata hau kansu tana musu fada,shi kuma duk abinda yake yi bata ganin laifin sa in fact she doesn't want to hear a bad word against him, how do we tackle this problem?
    Category: General May 9, 10:15 AM
    Title: Parental pressure on marriage
    Content: Gaskia yakamata iyaye su daina saka pressure akan 'ya'ya mata kan maganan aure,I mean aure lokaci ne idan lokacin ka baiyi ba wallahi ko sama da kasa zasu hade bazakayi ba but our parents don't understand this suna ga Kaman mun tsaya zabe ne bayan kuma ba haka bane. Marriage that happens due to pressure doesn't last long, how can we make our parents understand this?
    Category: Marriage May 3, 06:57 PM