Content: |
Aure da yawa suna mutuwa sanadiyyar kazanta,wasu su jawa junansu cuta especially ta bangaren mata abin ya zama sede addua. Waje fess ciki gumus,mace har mace fess da ita se ka je gidan ta zaka sha mamaki,the worst part ma wata har turakar miji ba a iya a gyara ba sede miji ya dinga kwana a haka da hakuri. Kazanta tana taka muhimmiyar rawa wajen bata aure da jawo raini da cin mutunci a cikin aure. |