Imran posts

Posts History

    Title: kuna ganin Nigeria tana iya gyaruwa?
    Content: Kasar ta baci sosai gaskiya, mutane sun lalace, babu gaskiya da tausayi a zuciyar su, ga tsabar cuta. kullun abun is getting worse.
    Category: General Apr 16, 09:11 PM
    Title: Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki
    Content: Yanzu, aiki se ahankali a kasar nan, wane course ko profession ne Wanda idan mutum yayi baze sha wahalar neman aiki ba? Thanks
    Category: General Mar 28, 10:16 PM